-
An Bayyana Takunkumin Da Amurka Ta Kakabawa Mutane 17 'Yan Kasar Saudiyya Da Cewa Wasan Kwaikwayo Ne
Nov 16, 2018 06:36Dan Majalisar dattijan Amurka Rand Paul ne yake mayar da martani akan takunkumin da gwamnatin kasar ta sanar ta kakabawa 'yan Saudiyya 17 bisa kisan da aka yi wa dan jaridar nan Jamal Kashoogi
-
Shugaban Kasar Rasha Ya Yi Kakkausar Suka Kan Takunkumin Kasar Amurka Kan Kasarsa
Nov 15, 2018 19:05Shugaban kasar Rasha ya jaddada cewa: Babu wani tasirin da takunkumin kasar Amurka zai yi kan kasarsa.
-
MDD Tana Fuskantar Karancin Kudade Na Daukan Nauyin Dakarunta A Yankin Yammacin Afrika
Nov 15, 2018 19:03Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewar tana fuskantar karancin kudade na daukan nauyin dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu a yankin yammacin Afrika.
-
Britania Da Tarayyar Turai Cimma Yerjejeniya Kan Ficewar Britania Daga Kungiyar
Nov 15, 2018 11:49Ministan harkokin waje na kasar Jamus ya yi maraba da cimma yerjejeniya wanda Britaniya da Tarayyar Turai suka yi.
-
Karfin Sojin Amurka Ya Ragu Gaban China Da Rasha
Nov 15, 2018 05:53Wani rahoto da majalisar dokokin Amurka ta fitar ya nuna cewa kasar zata iya kwasar kashinta a hannu mudin ta shiga yaki da kasashen China ko Rasha.
-
MDD Ta Bukaci Kawo Karshen Yaki A Yemen
Nov 14, 2018 11:56A wata sanarwa da ya fitar daren jiya Talata, manzon musaman na MDD kan kasar Yemen ya bukaci kawo karshen yaki a fadin kasar musaman ma a garin Hudaidah dake yammacin kasar.
-
MDD Ta Kira Yi Bangaladesh Da Ta Dakatar Da Mayar Da Rohinga Gida
Nov 14, 2018 06:32Hukumar kare hakkin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci ganin kasar Bangaladesh ta dakatar da kokarin mayar da al'ummar Rohinga zuwa kasar Mayanmar da karfi
-
Rasha Ta Bayyana 'Isra'ila' A Matsayin Ummul Aba'isin Din Rikicin Gaza
Nov 13, 2018 11:21Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bayyana haramtacciyar kasar Isra'ila a matsayin ummul aba'isin din rikicin da a halin yanzu ya kunno kai a Gaza tana mai zargin Isra'ila da haifar da yanayin rashin tsaro a yankin Gabas ta tsakiya.
-
An Manta Musulmin Da Suka Shiga Yakin Duniya Na Farko
Nov 13, 2018 06:19Masana tarihi sun bayyana cewa amincewa da gwagwarmayar da musulmi suka bayar a yakin duniya na farko, zai sa a magance matsalolin da ake fuskanta na tsawan shekaru kan kyammar Musulmi a wasu kasashen Turai.
-
Babban Sakataren MDD Ya Ce: An Kama Hanyar Rusa Lardin Hudaidah Na Kasar Yemen
Nov 12, 2018 18:58Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan hare-haren wuce gona da irin da rundunar kawancen masarautar Saudiyya take kai wa kan lardin Hudaidah da ke yammacin kasar Yemen.