-
Barazanar Tashin Bama-Bamai Ta Tilastawa Mahukuntan Rasha Rufe Tashar Jiragen Kasa Guda Biyu
Nov 12, 2018 18:56Rundunar tsaron kasar Rasha ta dauki matakin rufe wasu manyan tashoshin jiragen kasa guda biyu da suke birnin Moscow fadar mulkin kasar saboda da matakan tsaro da nufin kare lafiyar jama'a.
-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu Sanadiyyar Gobarar Daji A Amurka Ya Kai 31
Nov 12, 2018 11:45Yawan mutanen da suka rasa rayukansu a gobarar daji da take ci har yanzun a jihar Califinia na kasar Amurka ya kai 31 a jiya Lahadi.
-
An Cabke Mutum 2 Da Ake Zargin Kona Motoci Sama da 20 A Faransa
Nov 12, 2018 08:03Jami'an 'yan sandar kasar Faransa sun sanar da kame wasu mutum biyu da ake zargin sunada hanu wajen kone motoci sama da 20 a garin Grenoble dake kudu maso gabashin kasar.
-
'Yan Majalisar Iraki Na Shirin Tattauna Batun Korar Sojojin Amurka Daga Kasar
Nov 11, 2018 17:15Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar 'yan majalisar kasar na shirin gudanar da wani zama na musamman don tattauna batun ficewar sojojin Amurka daga kasar biyo bayan ci gaba da tsoma baki cikin harkokin cikin gidan kasar da suke yi.
-
Dakarun Yemen Sun Sake Dakile Kokarin 'Yan Mamayan Saudiyya Na Kame Hudaydah
Nov 11, 2018 17:14Jami'an kasar Yemen sun bayyana cewar dakarun kasar sun sami nasarar dakile wani kokari na kasar Saudiyya na kame garin Hudaydah da ke bakin ruwar kasar inda suka kashe da kuma kame wani adadi na sojojin haya 'yan kasar Sudan.
-
Taron Zaman Lafiya A Birnin Paris
Nov 11, 2018 05:40A wani lokaci yau Lahadi ne za'a bude wani taron kasa da kasa kan zaman lafiya a birnin Paris na kasar Faransa.
-
Trump Da Macron Sun Bukaci Saudiyya Ta Yi Bayani Kan Kisan Khashoggi
Nov 10, 2018 19:04Shugabannin kasashen Amurka da Faransa sun bukaci Saudiyya da ta yi bayani dangane da batun kisan Jamal Khashoggi.
-
IAEA: Iran Tana Ci Gaba Da Yin Aiki Da Yarjejeniyar Da Aka Cimmawa Da Ita
Nov 10, 2018 19:03Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA Yukiya Amano ya kara tabbatar da cewa har yanzu Iran tana ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliya.
-
Belgium Ta Mayar Da Huldarta Da Palastine Zuwa Jakadanci Maimakon Wakilci
Nov 10, 2018 19:03Gwamnatin kasar Belgium ta sanar da cewa ta kara daga wakilcin diflomasiyyar Palastine a kasarta zuwa jakadanci mai mainakon wakilci.
-
Ministan Sufurin Birtaniya Ya Yi Murabus
Nov 10, 2018 05:55Ministan sufurin Birtaniya ya yi murabus kan batun ficewar kasar daga kungiyar tarayyar Turai.