-
Ana Samun Ci Gaba A Kokarin Da Turai Ke Yi Na Kare Kasuwancinta Da Iran
Nov 10, 2018 05:53Kakakin kungiyar tarayar Turai ta ce kokarin da kungiyar ke yi na kare yarjejjeniyar Nukiliyar kasar Iran da kuma ci gaba da kasuwanci da birnin Tehran na samun ci gaba sosai a cikin makonin baya bayan nan.
-
Rasha : Ana Taro Kan Samar Da Zaman Lafiya A Afganistan
Nov 09, 2018 09:46Yau Juma'a, kasar Rasha na karbar batuncin wani taron kasa da kasa kan samar da zaman lafiya a kasar Afganistan.
-
Masu Rajin Kare Hakkin Bil-Adama A Kasar Amurka Sun Yi Tofin Allah Tsine Kan Saudiyya
Nov 09, 2018 06:35Gungun masu rajin kare hakkin bil-Adama daga sassa daban daban na kasar Amurka sun gudanar da taron gangami a birnin New York domin yin Allah wadai da hare-haren zaluncin da ake kai wa kan kasar Yamen.
-
Amurka Zata Janye Sudan Daga Jerin Kasashen Dake Goyan Bayan Ta'addanci
Nov 08, 2018 16:02Amurka ta ce a shirye take domin wajen aiwatar da shirin janye kasar Sudan daga cikin jerin kasashen dake goyan bayan ta'addanci.
-
Dan Bindiga Ya Hallaka Mutum 12 A Amurka
Nov 08, 2018 14:37Rahotanni daga Amurka na cewa wani dan bindiga ya hallaka mutum 12 a wata mashaya dake kusa da birnin Los Angeles a kudandin California.
-
Rasha Ta Bukaci Zaman Kwamitin Tsaron MDD Kan Korea Ta Arewa
Nov 08, 2018 11:48Gwamnatin kasar Rasha ta bukaci kwamitin tsaro na MDD ya gudanar da taron sirri kan kasar Korea ta Arewa a wannan alhamis.
-
An Soki Shugaba Trump Kan Korar Ministan Shari'ar Amurka
Nov 08, 2018 11:47Wani Sanatan Amurka ya soki matakin da shugaban Trump ya dauka na tilastawa ministan shari'ar kasar yin murabus.
-
Majalisar Dattawan Kasar Italiya Ta Amince Da Dokar Takaita Walwalar Bakin Haure A Kasar
Nov 08, 2018 06:40Majalisar dattawa a kasar Italiya ta amince da dokar tsanantawa bakin haure da yan gudun hijira masu shiga kasar a jiya Laraba
-
'Yan Takara Mata Musulmi Sun Ci Zaben Majalisar Wakilan Amurka
Nov 07, 2018 19:04Mata biyu da suka tsaya takarar neman kujerun majalisar wakilaia Amurka sun samu nasarar lashe zaben a jahohinsu.
-
Macron: Shugabannin Kasashe 60 Za Su Halarci Zaman Taron Paris
Nov 07, 2018 19:03Mahukuntan kasar Faransa sun bayar da sanarwar cewa, shugabannin kasashe 60 ne za su halarci taron sulhu a birnin Paris na kasar Faransa.