-
Rundunar Tsaron Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda 13 A Yankin Sina Na Kasar
Mar 01, 2016 00:38Jami'an tsaron Masar sun kai hare-hare kan wasu gungun 'yan ta'adda a yankin Sina na kasar, inda suka kashe 'yan ta'adda goma sha uku.
-
Matsalolin Tsaro Suna Ci Gaba Da Habaka A Yankin Gao Na Kasar Mali
Feb 29, 2016 07:52Harkar tsaro tana ci gaba da tabarbarewa a yankunan garin Gao da ke gabashin kasar Mali.
-
Babban Sakataren MDD Ya Bukaci Yin Bincike Kan Hare-Haren Saudiyya Kan Yamen
Feb 29, 2016 07:49Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gudanar da bincike kan hare-haren wuce gona da iri da mahukuntan Saudiyya ke jagoranta kan kasar Yamen.
-
MDD Da Kungiyoyin Agaji Zasu Agazawa Siriyawa 154,000
Feb 29, 2016 02:46MDD da kungiyoyin agaji na kasa da kasa sun ce a shirye suke domin agazawa wasu 'yan kasar 154,000 dake cikin mawuyacin hali a wasu yankunan kasar dake da wahala shiga.
-
KomKun San Na (347) 11 Ga Watan Esfand -shekara Ta 1394 Hijirta Shamsia.
Feb 28, 2016 03:40Yau Talata 10 ga watan Esfand -Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia wacce ta yindai dai da 29-Jamada ula.1437 Hijira Kamaria. Har'ila yau wacce ta yi dai daida 1 ga watan Maris Shekara ta 2016 Miladia.
-
Akalla Mutane 40 Sun Mutu Sakamakon Harin Da Saudiyya Ta Kai Wata Kasuwa A Yemen
Feb 27, 2016 12:49Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewa alal akalla mutane 40 sun rasa rayukansu kana wasu na daban kuma sun sami raunuka sakamakon harin da jiragen yakin Saudiyya da kawayenta suka kai wata kasuwa da ke cike da mutane lardin Sana'a da ke arewacin kasar Yemen.
-
Babban Sakataren MDD Ya Jaddada Goyon Bayansa Kan Dakatar Da Bude Wuta A Kasar Siriya
Feb 27, 2016 06:42Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa; Cimma yarjejeniyar dakatar da bude wuta a Siriya, wata babbar dama ce da zata kai ga kawo karshen tashe-tashen hankula a kasar.
-
An bukaci da a dakatar da sayarwa saudiya makamai
Feb 27, 2016 01:56Kungiyar Amnesty International ta bukaci da a dakatar da sayar wa kasar Saudiya makamai cikin gaggawa.
-
Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Ya Jaddada Kawo Karshen Rikici A Kasar Siriya
Feb 26, 2016 06:05Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada wajabcin kawo karshen duk wani tashe-tashen hankula a kasar Siriya.
-
Majalisar Tarayyar Turai Ta Zata Dorawa Kasar Saudia Takunkumin Sayar Mata Makamai
Feb 26, 2016 02:07Majalisar tarayyar Turai ta kada kuri'ar amincewa kasashen kungiyar su daina sayarwa kasar Saudia makamai don hare haren da take kaiwa kan fararen hula a kasar tun farkon shekarar da ta gabata.