-
Majalisar Tarayyar Turai Ta Zata Dorawa Kasar Saudia Takunkumin Sayar Mata Makamai
Feb 26, 2016 00:33Majalisar tarayyar Turai ta kada kuri'ar amincewa kasashen kungiyar su daina sayarwa kasar Saudia makamai don hare haren da take kaiwa kan fararen hula a kasar tun farkon shekarar da ta gabata.
-
Yan Adawa A Chadi Sun Nuna Rashin Amincewa Da Shirin Tazarcen Shugaban kasar
Feb 25, 2016 09:14Yan adawa a kasar Chadi sun nuna adawarsu da shirin shugaban kasar na kokarin yin tazarce a kan karagar shugabancin kasar ta hanyar gudanar da yajin aiki da rashin fitowa harkokin yau da kullum a jiya Laraba.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Karin Yawaitar 'Yan Gudun Hijirar Sudan
Feb 25, 2016 08:59Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan karin yawaitar 'yan gudun hijira a lardin Darfur da Arewa da ke yammacin kasar sakamakon ci gaba da dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnati da na 'yan tawayen kasar.
-
Kungiyar Ahuwa Ta Duniya Ta Yi Suka Kan Gwamnatin Afrika Ta Kudu
Feb 25, 2016 08:56Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka kan gwamnatin Afrika ta Kudu kan rashin kame shugaban kasar Sudan Umar Hasan Albashir da ake zargin da tafka laifukan yaki.
-
Kungiyar Ahuwa Ta Duniya Ta Yi Suka Kan Gwamnatin Afrika Ta Kudu
Feb 25, 2016 07:47Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka kan gwamnatin Afrika ta Kudu kan rashin kame shugaban kasar Sudan Umar Hasan Albashir da ake zargin da tafka laifukan yaki.
-
Rahoton Hukumar Kare Hakin bil-adama Ta MDD Kan Karuwar Take Hakkokin Bil-adama A Duniya
Feb 25, 2016 02:05A cikin Rahoton ta na shekara da ta fitar jiya Laraba, hukumar kare hakin bil-adama ta MDD ta yi gargadin rushewar nasorin shekaru 70 da aka samu kan kare hakkin bil-adama a duniya, hukumar ta gabatar da rahoton kasashe 160 da aka fuskanci matsalar take hakkin bil-adama cikin shekarar 2015 da ta gabata.
-
Ko Kun San Na (345) 09 Ga Watan Esfan Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia.
Feb 24, 2016 13:54Yau Lahadi 09 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia. Wacce Ta yi dai dai da 19 Jamada -Ula Shekara ta 1437 Hijira Kamarai. Har'ila Yau Wacce ta yai dai dai da 28 Febrerun Shekara Ta 2016 Miladia.
-
Kasar China Ta Girke Jiragen Yaki A Tekun Sin
Feb 24, 2016 05:58Amurka ta sanar da cewa; Sin Ta Girke Jiragen Yaki A Tekin Sin Da Ake Takaddama A kansa
-
Shugaban Kasar Bolivia ya kasa samun nasara
Feb 24, 2016 05:51Shugaba Evo Morales bai samu nasara ba a kuri'ar sauraron ra'ayin jama'a
-
Zaben 'Yan Majalisa A Iran
Feb 24, 2016 04:49Zabukan "Yan Majalisun Shawara da na kwararru a A Iran