-
MDD ta yi alawadai kan yadda aka rusa gine-ginen kasar Siriya
Feb 23, 2016 13:43Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana damuwarta tare da yin alawadai kan yadda aka rusa manyan gine-ginen kasar Siriya
-
Adawar 'Yan Kasuwar Burtaniya Da Ci gaba da zaman kasar a kungiyar Tarayyar Turai
Feb 23, 2016 12:49'Yan Kasuwar kasar Burtaniya sun ki amincewa da Sanya hanu cikin takardar da Firaminstan kasar ya gabatar musu na ci gaba da zaman kasar cikin tarayyar Turai
-
Amurka da Rasha Sun Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Siriya
Feb 23, 2016 05:07Saidai Yarjejeniyar ba ta shafi mayakan da ke da’awar jihadi ba a kasar ta Syria.
-
Venezuela Za Ta Gabatar Da Sabuwar Shawarar Karfafa Kasuwar Man Fetur
Feb 21, 2016 07:12Sakamakon ci gaba da fadin farashin man fetur a kasuwar duniya, shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana cewar kasarsa tana shirin gabatar da wasu sabbin shawarwari ga kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC da ma wadanda ba na OPEC din ba kan yadda za a karfafa kasuwar man.
-
Taimakon Faransa ga kasashen Afirka
Feb 21, 2016 03:06Kasar Faransa ta yi alkawarin kara taimakon da ta ke baiwa wasu Kasashen Afirka a bangaren tsaro.
-
Rasha Ta Jadadda Goyon Bayanta Ga Dakarun Siriya Wajen Yaki Da Ta'addanci.
Feb 21, 2016 03:02Kasar Rasha ta ce za ta ci gaba da goyon bayan da take baiwa dakarun tsaron Siriya a yakin da suke yi da ta'addanci.
-
Christine Lagarde Ta Sake Zama Shugabar Asusun IMF
Feb 19, 2016 13:35Mme Lagarde zata sake shugabancin asusun a wani wa'adi na shekaru 5.
-
Libiya : Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 40
Feb 19, 2016 12:16Akasarin wadanda aka kashe a birnin Sabrata 'yan Tunusia ne.
-
Koma Bayan Farashin Man Fetur A Asiya
Feb 19, 2016 09:11Farashin Man Fetur ya sami koma baya a nahiyar Asiya a yau juma'a.
-
Gwamnatin DR Congo Zata Fara Bincike Kan Sojojin Kasarta Kan Zargin Yin Fyade Ga Kananan Yara A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Feb 19, 2016 02:08Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta sanar da cewa; Zata fara gudanar da bincike kan sojojin kasarta da suke aiki karkashin dakarun Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya kan zargin yin fyade ga kananan yara.