-
Rasha Ta Mayar Da Martani Akan Shirin Amurka Na Fita Daga Yarjejeniyar Nukiliya
Oct 22, 2018 07:53Jakadan Amurka a Majalisar Dinkin Duniya ya soki Amurkan akan shirinta na ficewa daga yarjejeniyar kayyade makaman Nukiliya
-
Rasha Ta Gargadi Amurka Kan Ficewa Daga Yarjejeniyar Makamai
Oct 21, 2018 18:59Rasha ta yi gargadin cewa matakin da Donald Trump ya dauka na fitar da Amurka daga yarjejeniyar nukiliyar da ke tsakaninsu bahaguwar dubara da bazata kai kasar ga ci ba.
-
Martanin Babban Sakataren MDD Kan Kisan Khashoggi
Oct 21, 2018 13:20Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya mayar da martani dangane da kisan gillar da Saudiyya ta yi wa Khashoggi.
-
Afganistan: Mutane Akalla 15 Ne Suka Mutu A Harin Kunan Bakin Wake A Wata Mazaba A Kabul
Oct 21, 2018 06:26Akalla mutane 15 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar harin kunan bakin wake wanda aka kai kan wata mazaba a birnin Kabul babban birnin kasar Afaganistan a jiya Asabar.
-
Trump Ya Sha Alwashin Ficewa Daga Yerjejeniyar Nukiliya Tsakanin Kasarsa Da Rasha
Oct 21, 2018 06:25Shugaban Amurka Donal Trump ya sha alwashin fitar da kasar Amurka daga yerjejeniyar Nucliya da kasar ta cimma tare da kasar Rasha a shekara 1987.
-
Dubban Mutane Sun Fito Zanga Zangar Kin-Ficewar Britania Daga Tarayyar Turai A London
Oct 21, 2018 06:24Dubban mutanen kasar Britania sun fito zanga zanga a birnin Londan ta kasar Britania inda suke bukatar gwamnatin kasar ta dakatar da shirin ficewa daga tarayyar turai, wanda ake kira Brexit.
-
Sojojin Rasha Sun Hallaka 'Yan Ta'adda 88,000 Cikin Shekaru 3 A Siriya
Oct 20, 2018 18:22Ministan tsaron kasar Rasha, Sergei Shoigu, ya bayyana cewar kimanin 'yan ta'addan takfiriyya 88,000 ne suka hallaka tun bayan da sojojin kasar Rashan suka kaddamar da hare-haren fada da ta'adanci a kasar Siriya kimanin shekaru ukun da suka gabata.
-
Mutanen Murtaniyya Sun Soki Muftin Kasar Saboda Goyon Bayan Saudiyya Kan Kashe Khashoggi
Oct 20, 2018 18:22Al'ummar kasar Murtaniyya sun bayyana rashin jin dadinsu dangane da goyon baya da kuma kariyar da muftin kasar Sheikh Ahmed Al-Morabit yake ba wa kasar Saudiyya dangane da kisan gillan da aka yi wa Jamal Khashoggi, fitaccen dan jarida mai sukar siyasar kasar Saudiyyan.
-
Amurka Ta Soke Atisayen Soji Da Koriya ta Kudu
Oct 20, 2018 11:02Ministocin harkokin wajen kasashen Amurka dana Koriya ta Kudu, sun sanar da soke atisayen sojin hadin guiwa na tsakanin kasashen da aka shirya yi a watan Disamba mai zuwa.
-
Kashoggi : Trump Ya Nuna Gamsuwa Da Bayanin Saudiyya
Oct 20, 2018 10:44Shugaba Donald Trump na Amurka ya nuna gamsuwarsa da bayannin da Saudiyya ta yi na cewa an kashe dan jaridan nan Jamel Kashoggi a cikin karamin ofishin jakadancinta na Santanbul.