-
Kasar Cuba Ta Soki Amurka Saboda Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya Da Iran
Oct 20, 2018 07:02Jakadiyar kasar cuba a Majalisar Dinkin Duniya ne ta bayyana cewa; Ficewar da Amurka ta yi daga yarjejeniyar yana cin karo da ka'idar zaman lafiya a tsakanin kasashe
-
Mutane 2 Sun Mutu A Sanadiyyar Musayar Wuta A Yammacin Kasar Jamus
Oct 20, 2018 06:53Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ce; A jiya Juma'a ne aka yi musayar wuta a tsakanin 'yan sanda da wasu mutane a garin Kirchheim da yake a jahar Rhineland-Palatinate a kudu maso yammacin kasar
-
MDD Ta Zargi 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Da Cin Zarafin Mata Da Yara Kanana
Oct 19, 2018 19:04Babban Kwamishiniyar kare hakin bil-adama na MDD Duniya ta ce mayakan 'yan tawayen Sudan ta kudu suna sace 'yan mata da nufin cin zarafi gami da yi musu fyade
-
Ana Ci Gaba Da Matsin Lamba Kan Kasar Saudiya Game da Kisan Khashoggi
Oct 19, 2018 19:01Kamfanonin kasashen duniya da dama sun fice daga cikin taron da Saudiyya ta shiriya kan saula tafiyar da tattalin arzikin kasar saboda zargin kashe dan jarida a ofishin jakasancin kasar da ke Turkiyya.
-
Rahotanni: Mutanen Da Ake Zargi Da Kashe Khashoggi Na Da Alaka Da Cibiyoyin Tsaron Saudiyya
Oct 19, 2018 10:19A daidai lokacin da jami'an tsaron Turkiyya suke ci gaba da gudanar da bincike dangane da bacewar sanannen dan jaridar nan dan kasar Saudiyya, Jamal Khashoggi, wasu rahotanni na nuni da cewa mutanen da ake zargi da hannu cikin mutuwar Khashoggin suna da alaka da cibiyoyin tsaro da kuma fadar mulkin Saudiyyan.
-
Rahotanni: Maganar Sauke Muhammad bn Salman Daga Matsayin Yarima Mai Jiran Gado Na Kara Karfi
Oct 19, 2018 10:18Rahotannin da suke fitowa na nuni da cewa gidan sarautar Saudiyya ya fara tunanin sauke Yarima mai jiran gado na kasar Muhammad bin Salman da maye gurbinsa da dan'uwan Khalid sakamakon irin rikicin da Bn Salman din yake janyo wa gidan sarautar da kuma ma kasar baki daya.
-
Afghanistan: Hare-Haren Taliban Na Karuwa A Lokacin Da Zaben Ke Karatowa
Oct 19, 2018 06:57A jiya ne kungiyar Taliban ta kaddamar da wani hari a cikin jahar Qandahar ta kasar Afghanistan, wanda kungiyar ta ce ta yi nufin halaka babban kwamandan sojojin NATO da ke kasar Afghanistan ne, wanda kuma ya tsallake rijiya da baya.
-
Qudus : Amurka Zata Hade Ofishin Wakilcinta Na Palasdinu Dana Israila
Oct 18, 2018 17:47Amurka ta sanar da cewa zata hade ofishin wakilcinta na Palasdinu waje guda da ofishin jakadancinta na Isra'ila dake birnin Qudus, kamar yadda ministan harkokin wajen Amurkar Mike Pompeo ya sanar a yau.
-
Kashoggi : Duniya Na Ci Gaba Da Kauracewa Taron Saudiyya
Oct 18, 2018 16:42A daidai lokacinda bayyanai ke ci gaba da fitowa kan bacewar dan jaridan nan na Saudiyya Jamal Kashoggi wanda ake zargi an yi masa kisan gilla ne a karamin ofishin jakadancin Saudiyya na Santanbul, su kuwa manyan kasashen duniya na ci gaba da sanar da kauracewa babban taron tattalin arzikin Riyad da za'a gudanar a wannan wata.
-
WHO Ta Bukaci A Hana Amfani Da Sinadarin Lead A Fenti Zuwa Shekara Ta 2020
Oct 18, 2018 12:26Hukumar lafiya ta duniya WHO ta bukaci kasashen duniya su dakatar da amfani da fenti wanda aka sanyawa sinadarin lead kafin shekara ta 2020