-
Sunan Nabil Rajab A Cikin 'Yan Takarar Lambar Kare Hakkin Dan Adam Ta Turai
Aug 31, 2018 02:01An saka sunan shugaban cibiyar kare hakkin bil adama a Baharain Nabil Rajab a cikin ‘yan takarar lambar kare hakkin bil adama ta kasashen turai.
-
Kungiyar OIC Ta Yi Allawadai Da gasar Cin Zarafin Musulunci A Holland
Aug 31, 2018 02:01Kungiyar kasashen muuslmi ta yi Allawadai da kakkausar murya, dangane da gasar zanen batunci a kan addinin muslunci da wasu masu kiyayya da addinin muslunci suka shirya a kasar Holland.
-
Mogherini: Za Mu Ci Gaba Da Aiki Domin Kare Yarjejeniyar Nukiliya Kan Shirin Iran
Aug 31, 2018 01:59Babbar jami'a kan harkokin siyasar wajen kungiyar tarayya turai federica Mogherini ta jaddada cewa, za su ci gaba da yin aiki tukuru tare da kawayensu, domin ganin an kare yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tare da Iran.
-
An Bukaci MDD Ta Ceto Rayuwar 'Yar Rajin Kare Hakin Bil-Adama Ta Saudiya
Aug 30, 2018 07:55Wasu kungiyoyin farar hula na kasar Tunusiya sun bukacin majalisar dinkin Duniya da ta hana mahukuntan saudiyar zartar da hukuncin kisa kan Matan nan mai rajin kare hakin bil-adama a kasar
-
Kaso 58% Na Haihuwar Da Za A Yi A Duniya Zuwa Shekara Ta 2050 Zai Fito Ne Daga Afrika
Aug 29, 2018 07:48Yawan mutane a nahiyar Afrika zai karu da kashi 58% nan da shekara ta 2050 kuma ita ce nahiyar da zata fi ko wacce nahiya a duniya yawan haihuwa a wannan tazarar.
-
Kashi 2/3 Na Yan Najeriya Suna Rayuwa Ba Tare Da Ruwan Sha Mai Tsabta Ba
Aug 29, 2018 07:42A dai dai lokacinda ake bukukuwan makon tsabtataccen ruwan sha a duniya rahotanni sun nuna cewa kashi 2/3 na yan Najeriya suna shan ruwan da babu tabbaci kan tsabtarsa.
-
Girgizan Kasa Mai Ma'aunin Richter 6.2 Ta Aukawa Kudancin Kasar Indonasia
Aug 28, 2018 14:36Girgizan kasa mai karfin ma'aunin richter 6.2 ta aukawa kudancin kasar Indonasia da misalin karfe 2:08 na rana.
-
Wasu 'Yan Majalisar Amurka Na Hankoron Kiran Trump Domin Amsa Tambayoyi
Aug 28, 2018 08:25Wasu daga cikin 'yan majalisar dokokin Amurka da suka hada 'yan jam'iyyar Democrat da kuma 'yan Republican, sun fara hankoron ganin an aike wa Donald Trump da kiraye domin ya bayyana a gabansu.
-
MDD: Dole Ne A Hukunta Sojojin Myanmar Kan Kisan Musulmin Rohingya
Aug 27, 2018 12:22Kwamitin kare hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya ya kammala dukkanin bincikensa kan rahotannin da ya harhada kan kisan gillar da aka yi wa musulmin Rohingya a kasar Mayanmar.
-
Shugaban Amurka Ya Ki Amincewa Da Fitar Da Sakon Yabo Kan John McCain Da Ya Mutu
Aug 27, 2018 07:57Shugaban kasar Amurka ya ki amincewa da fitar da bayani daga fadar shugabancin kasar kan mutuwar John McCain sanata a Majalisar Dattijan Kasar mai wakiltan jihar Arizona.