-
Macron Ya Soki Ayyukan Tarayyar Turai
Jul 18, 2018 02:16Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya soki tarayyar turai saboda rashin gudanar da ayyuka yadda ya kamata
-
Shugaban Kasar Amurka Ya Janye Maganganun Da Ya Yi A Yayin Ganawa Da Takwaransa Na Rasha
Jul 18, 2018 01:50Donald Trump wanda ya yi taro da manema labarai a fadar White House ya laminta da bayanan hukumomin leken asirin kasar na cewa Rasha ta tsoma baki a zaben kasar
-
EU Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Ta Maida Iran Saniyar Ware
Jul 17, 2018 01:22Kungiyar tarayya turai ta (EU), ta yi watsi da bukatar Amurka na maida Iran saniyar ware a harkokin tattalin ariki.
-
Ganawar Trump Da Putin Ta Bar Baya Da Kura A Amurka
Jul 17, 2018 01:21Ganawar da Shugaba Donald Trump na Amurka ya yi da takwaransa na Rasha, Vladimir Putin, ta haddasa kace nace ba kadan ba a Amurka, inda 'yan jam'iiyar Demokrate har ma da bangaren 'yan Repablicain ke cewa Trump ya kasa abun fadi gaban Putin.
-
Kasar Italiya Ta Karbi 'Yan Gudun Hijra Na Kasashen Afirka
Jul 16, 2018 13:44Gwamnatin Italiya ta amince da bai wa daruruwan 'yan gudun hijira da suka fito daga Afirka mafaka bayan da ta sami amincewar kungiyar kasashen Turai ta EU kan rarraba su a tsakanin sauran kasashe mambobinta.
-
An Fara Tattaunawa Tsakanin Putin Da Trump
Jul 16, 2018 13:43A ganawar da Shugabanin kasashen Rasha da Amurka suka fara a birnin Helsinki na kasar Finlande sun tabbatar da aiki tare a fanonni daban daban.
-
An Tarbi Shugaban Amurka Da Gagarumar Zanga-zanga A Birnin Helsinki
Jul 16, 2018 02:28Da marecen jiya lahadi ne shugaban Amurka Donald Trump ya isa birnin Helsinki na Kasar Filland domin ganawa da takwaransa na Rasha
-
Firaiministan Kasar Haiti Ya Ajiya Mukaminsa Bayan Tashe Tashen Hankula A Kasar
Jul 15, 2018 02:53Firaiministan kasar Haiti Jack Guy Lafontant ya yi murabus daga mukaminsa bayan tashe tashen hankula da aka dau kwanaki ana ta yi a kasar sanadiyyar shirin kara farashin makamashi a kasar.
-
Kasar Belgium Ta Zama Ta Uku A Gasar Kwallon Kafan Da Ke Gudana A kasar Rasha
Jul 15, 2018 02:46A jiya Asbar ne kungiyar kwallon kafa ta kasar Belgium ta zama ta uku a gasar kwallon kafa da ke gudana a halin yanzu a kasar Rasha bayan da ta lallasa tokwaranta ta kasar Britania da ci biyu da nema.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Kakaba Takunkumin Hana Sayar Da Makamai Ga Sudan Ta Kudu
Jul 14, 2018 14:25Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar amincewa da daftarin kudurin neman haramta sayar da makamai ga kasar Sudan ta Kudu.