-
Siriya Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Kan Ficewar Dakarun Iran Da Na Hizbullah Daga Kasar
May 23, 2018 13:04Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Siriya, Faisal Miqdad yayi watsi da bukatar Amurka na ficewar dakarun Iran da na Hizbullah daga kasar Siriyan yana mai cewa wannan wani lamari ne da gwamnatin Siriya ce za ta dau mataki kansa.
-
Rasha: Bukatar Amurka Na Ficewar Sojojin Iran Daga Siriya Ya Saba Wa Doka
May 23, 2018 13:03Kasar Rasha ta yi watsi da bukatar da Amurka ta gabatar wa Iran na ta janye dakarunta daga kasar Siriya tana mai cewa hakan ya saba wa doka.
-
Ganawar Trump Da Kim Jong-un Ta Shiga Rashin Tabas
May 23, 2018 01:21Shugaba Donald Trump, na Amurka ya bayyana cewa, mai yiwa a daga ganawar da ya shirya zai yi da takwaransa na Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, a ranar 12 ga watan Yuni a Singapore
-
Venezuela Ta Kori Manyan Jami'an Diflomatsiyan Amurka
May 23, 2018 01:21Shugaba kasar Venezuela, Nicolas Maduro, ya sanar da korar wasu manyan jami'an diflomatsiyan Amurka su guda biyu daga kasar, wanda suka hada da mai kula da harkokin Amurka a Karakas babban birnin kasar, wanda shi ne wani jami'in diflomatsiyan Amurka mafi girma.
-
Kungiyar O.I.C Ta Yi Allah Wadai Da Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Qudus
May 22, 2018 14:52Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta O.I.C ta yi tofin Allah tsine kan matakin da kasar Amurka ta dauka na maida ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus daga Tel-Aviv.
-
Kwamandan Sojin Amurka Ya Nuna Damuwa Kan Tasirin Kasar Iran A Yankin Gabas Ta Tsakiya
May 22, 2018 14:50Babban kwamandan rundunar sojin Amurka ya ce rawar da Jamhuriyar Musulunci ta Iran take takawa a yankin gabas ta tsakiya tana barazana ga manufofin Amurka a yankin.
-
Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Gama Gari Na Kin Jinin Gwamnati A Faransa
May 22, 2018 06:35Bayan tsunduma cikin yajin aiki, ma'aikatan kasar Faransa suna gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnati a gariruwa sama da 140 na kasar a wannan Talata.
-
Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Gama Gari Na Kin Jinin Gwamnati A Faransa
May 22, 2018 06:29Bayan tsunduma cikin yajin aiki, ma'aikatan kasar Faransa suna gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnati a garuruwa sama da 140 na kasar a wannan Talata.
-
Turkiya: Hukuncin Daurin Rai-Da-Rai Kan Mutane 104 Dangane Da Yunkurin Juyin Mulki
May 22, 2018 02:03Wata kotu a yammacin kasar turkiya ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai kan tsoffin sojojin kasar 104 bayan ta samesu da laifin kokarin juyin mulki wa halattaciyar gwamnatin kasar.
-
Amurka Ta Yi Barazanar Kakaba Wa Iran Takunkumai Mafi Tsanani A Tarihi
May 21, 2018 11:21Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya sanar da sabbin dabarun Amurka wanda ya ce su ne mafi tsanani a tsawan tarihi, don matsin lamba wa Iran, idan bata amince sharuddanta ba.