-
Kasashe 14 Na Gungun Lima Sun Janye Jakadunsu A Venezuela
May 21, 2018 10:15Kasashe 14 na gungun Lima sun sanar da kiran jakadunsu a kasar Venezuella, sa'o'i kadan bayan da shugaba Nicolas Maduro, ya sake lashe zaben shugaban kasar.
-
Shugaban Kasar Venezuala Ya Kirayi 'Yan Adawa Zuwa Ga Zaman Tattaunawa
May 21, 2018 07:38Shugaban kasar Venezuala Nicolas Maduro da ya sake lashe zaben shugabancin Venezuala ya bukaci tattaunawa da 'yan adawar kasar domin warware dambaruwar siyasar kasar ta Venezuala.
-
An Fara Zaben Shugaban Kasa A Kasar Venezuela
May 20, 2018 14:29A safiyar yau Lahadi ne aka fara zaben shugaban kasa a kasar Venezuela
-
Harin Bindiga Ya Hallaka Mutane 2 A Kudu Maso Yammacin Jamus
May 20, 2018 03:24wani dan bindiga ya hallaka mutane biyu a garin Saarbrücken dake kudu maso yammacin kasar Jamus
-
Shugaba Putin Ya Ja Kunnen Amurka Da Cewa Za a Mayar Wa Kura Da Aniyarta
May 19, 2018 13:23Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya ja kunnen gwamnatin Amurka dangane da batun yin zagon kasa ga aikin iskar gas na kasar Rasha da cewa lalle Rasha za ta mayar wa kura da aniyarta.
-
Kasashen Musulmai Sun Bukaci "kariya ta duniya" Ga Palasdinu
May 19, 2018 01:02Kasashen Musulmi sun bukaci kafa wata rundinar kasa da kasa don kare yankunan Palasdinawa, bayan zubar da jinin Palasdinawa a zirin Gaza.
-
Hatsarin Jirgin Sama Ya Yi Ajalin Mutum 100 A Cuba
May 19, 2018 01:01Rahotanni daga Cuba na cewa, mutane a kalla 100 ne suka gamu da ajalinsu bayan da wani jirgin sama kirar Boeing 737 ya rikito kusa da filin jirgin sama na Jose Marti International da ke Havana, babban birnin kasar.
-
Amurka : Dalibi Ya Hallaka Mutum 10 A Texas
May 19, 2018 01:00Wani dalibi dan shekaru 17 ya bindige mutum goda a wata makarantar sakandare a birnin Texas na Amurka.
-
An Samar Da Dokar Kare Kamfanonin Turai Daga Takunkumin Amurka Ga Iran
May 18, 2018 13:23Kungiyar Tarayyar Turai ta fara aiki da wata doka da zata kare kamfanonin kasashenta dake hulda da na kasar Iran game da takunkumin da Amurka ke ci gaba da kakabawa Iran.
-
Hari Kan Tawagar Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
May 18, 2018 07:26Hari kan tawagar dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ya lashe ran mutum guda tare da jikkata wasu takwas na daban.