-
Paparoma Yayi Allah Wadai Da Kisan Gillan Da 'Isra'ila' Take Yi Wa Mutanen Gaza
May 17, 2018 01:08Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar katolika ta duniya yayin kakkausar suka da kuma Allah wadai da kisan gillan baya-bayan nan da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi Palastinawan Zirin Gaza.
-
A Yau Ne Aka Fara Azumin Watan Ramalana A Iran Da Mafi Yawa Daga Kasashen Musulmi
May 17, 2018 01:06Miliyoyin al'ummar musulmi sun tashi da azumin watan Ramalana na bana a yau din nan Alhamis bayan da gwamnatoci da cibiyoyin da abin ya shafa a mafi yawa daga cikin kasashen musulmi sun sanar da ganin watan Ramalanan a daren jiya Laraba.
-
Gwamnatin Amurka Ta Ce Har Yanzun Tana Fatan Ganawar Shugaban Kasar Da Takwaransa Na Koriya Ta Arewa
May 16, 2018 14:41Fadar Shugaban kasar Amurka ta maida martani ga barazanar da koria ta arewa ta yi na dakatar da ganawar shuwagabannin kasashen biyu a kasar Singapore a cikin watan Yuni mai kamawa.
-
Amurka Na Ci Gaba Da Kakaba Wa Iran Takunkumi
May 16, 2018 01:11A ci gaba da takunkumin da take kakabawa kasar Iran, baitul malin kasar Amurka ta sake sanya takunkumi kan wani kamfani da jami'an kasar ta Iran.
-
Boko Haram Sun Kai Harin Kunar Bakin Waki A Konduga
May 16, 2018 01:10'Yan kungiyar Boko Haram suka kai harin kunar bakin wakin a garin Konduga na jahar Borno dake shiyar Arewa maso gabashin Najeriya, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar wasu 'yan kato da gora 5.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Gudanar Da Zama Kan Falastinu
May 16, 2018 01:10Taron gaggauwa da kwamitin tsaron MDD ya kira kan Falastinu ya watse ba tare da fitar da sakamako ba.
-
Kungiyar AU Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren 'Isra'ila' Kan Palastinawan Gaza
May 15, 2018 12:16Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta yi kakkausar suka da kuma tofin Allah tsine dangane da kisan gillan da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi wa Palastinawa a Zirin Gaza, inda sama da Palastinawa 60 suka yi shahada.
-
Duniya Na Ci Gaba Da Yin Tir Da Zubar Da Jini A Gaza
May 15, 2018 01:19A daidai lokacin da yahudawan mamaya na Israila da Amurka ke murnar maida ofishin jakadancin Amurkar a birnin Kudus, kasashen duniya na ci gaba da yin allawadai da abunda wasunsu suka danganta da kisan kiyashi a Gaza.
-
Biritaniya : An Dakile Hare-Haren Ta'addanci 12
May 14, 2018 14:32Shugaban hukumar yansandan ciki na kasar Britani MI5 ya bada rahoton cewa hukumarsa ta sami nasarar haka shirye-shiryen ayyukan ta'addanci a wurare daban daban a duk fadin kasar har sau 12 tun watan Maris na shekara ta 2017 ya zuwa yanzu.
-
'Yan Wasan Kwallon Kafan Mata Na Iran Sun Zama Zakarun Asiya
May 13, 2018 01:03Kungiyar kwallon kafa ta mata na cikin na cikin dakin wasa da aka fi sani da Futsal na Iran ta zama zakaran zakarun nahiyar Asiya bayan da ta lallasa takwararta na kasar Japan da ci 5-2.