-
Rasha: Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya Ya Kusanta Rasha Da Turai
May 12, 2018 07:56Wani jami'in fadar Kremlin ta kasar Rasha Yuri Ushakov ya ce; An sami kusanci a tsakanin Rasha da turai saboda batun yarjejeniyar makamashin Nukiliya
-
Priministan Kasar Britania Ta Zanta Da Shugaban Kasar Amurka Kan Janyewar Kasar Daga Yerjejeniyar Nukliyar Iran.
May 12, 2018 03:36Primistan kasar Britania Theresa May ta tattauna ta wayar tarho tare da shugaban kasar Amurka Donal Trump kan tasirin da takunkuman da Amurkan zata dorawa Iran bayan ta janye daga yerjejeniyar shirin Nukliyar kasar Iran kan kamfanin Britania da sauran ayyukanta a kasar Iran.
-
Rasha da Jamus Sun Sanar Da Ci Gaba Da Mutumta Yarjejeniyar Nukiliyan Iran
May 11, 2018 13:43Kasashen Rasha da Jamus sun bayyana aniyarsu ta ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka cimma da kasar Iran duk kuwa da ficewar da Amurka ta yi daga cikin yarjejeniyar.
-
Amurka : Kuskure Ne Ya Janyo Kashe Mana Sojoji A Nijar
May 11, 2018 00:39Ma'aikatar tsaron Amurka ta Pantagon ta yarde cewa an kashe sojojinta hudu ne a kauyen Tongo Tongo dake nisan kilomita 100 daga Yamai babban Nijar a iyaka da Mali bisa rashin shiri da gazawa wajen sanya ido.
-
Markel: Tarayyar Turai Za Ta Ci Gaba Da Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliyan Iran
May 10, 2018 22:06Shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Markel ta bayyana takaicinta matuka dangane da ficewar da Amurka ta yi daga yarjejeniyar nukiliyan Iran.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
May 10, 2018 06:09Shugaban kungiyar Tarayyar (AU) Afirka Moussa Faki ya bayyana damuwarsa dangane da matsayar da shugaban Amurka ya dauka na ficewa daga yarjejeniyar nukiliyan Iran, yana mai sake jaddada goyon bayan kungiyar AU din ga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da Iran a shekara ta 2015.
-
MDD:Kawo Karshen Boko Haram Yana Bukatar Lokaci.
May 10, 2018 01:58Wakilin MDD na musamman a Yammacin Afirka ya bayyana cewa kawo karshen kungiyar ta'addancin boko haram na bukatar lokaci na wasu shekaru duk kuwa da cewa an karya lagon kungiyar.
-
Amurka Za Ta Dawo Da Dukkanin Takunkumin Da Ta Kakabawa Iran A Baya.
May 10, 2018 01:53Kakakin Fadar White House ta sanar a jiya laraba cewa za su dawo da dukkanin takunkumin da suka kakabawa jamhoriyar musulinci ta Iran a baya.
-
Rasha : Putin Ya Gana Da Netanyahu A Moscow
May 09, 2018 11:07Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya ce yana nazarin samar da mafita a gabas ta tsakiya tare da fira ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu.
-
Martanin Duniya kan Janyewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
May 09, 2018 04:17Tun bayan da shugaba Donald Trump na Amurka ya sanar da janye kasarsa daga yarjejeniyar nukiliyar da manyan kasashen duniya suka cimma da Jamhuriya Musulinci ta Iran, duniya ke ci gaba da maida martani kan matakin na Trump.