-
Afganistan : Hatsarin Jirgin Soji Mai Saukar Ungulu Ya Yi Ajalin Mutum 25
Oct 31, 2018 12:04Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane 25 ne suka mutu a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu na soji a yammacin kasar.
-
Bahram Qassemi:Zaben Afganistan Ya Nuna Gagarimin Sauyi A Bangaren Tsaro
Oct 25, 2018 06:52Kakakin ma'aikatar harakokin wajen Iran ya taya al'ummar kasar Afganistan murnar zaben 'yan majalisa a kasar, sannan ya ce wannan babban sauyi ne aka samu a bangaren tsaro da kuma ci gaban kasar.
-
Iran Ta Taya Al'ummar Afganistan Murnar Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisun Dokokin Kasar
Oct 24, 2018 19:01Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya taya gwamnatin Afganistan da al'ummar kasar murnar samun nasarar gudanar da zaben 'yan Majalisun Dokoki a kasar.
-
Afganistan: Mutane Akalla 15 Ne Suka Mutu A Harin Kunan Bakin Wake A Wata Mazaba A Kabul
Oct 21, 2018 06:26Akalla mutane 15 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar harin kunan bakin wake wanda aka kai kan wata mazaba a birnin Kabul babban birnin kasar Afaganistan a jiya Asabar.
-
An Kai Hare Haren Bam A Yayin Zaben Afganistan
Oct 20, 2018 10:23Rahotanni daga Afganistan na cewa an samu tashin bama-bamai a sassan daban na Kabul babban birnin kasar a daidai lokacinda al'ummar kasar suka fara kada kuri'a a zaben 'yan majalsuar dokoki a yau Asabar.
-
Afghanistan: Hare-Haren Taliban Na Karuwa A Lokacin Da Zaben Ke Karatowa
Oct 19, 2018 06:57A jiya ne kungiyar Taliban ta kaddamar da wani hari a cikin jahar Qandahar ta kasar Afghanistan, wanda kungiyar ta ce ta yi nufin halaka babban kwamandan sojojin NATO da ke kasar Afghanistan ne, wanda kuma ya tsallake rijiya da baya.
-
Kwamandan NATO Ya Tsallake Rijiya Da Baya A Afganistan
Oct 18, 2018 15:59Rahotanni daga Afganistan na cewa kwamandan kungiyar tsaro ta NATO, Janar din sojin Amurka, Scott Miller, ya tsallake rijiya da baya a wani harin bindiga da kungiyar taliban ta dauki alhakin kaiwa a yankin Kandahar.
-
Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Dan Takara A Afganistan
Oct 10, 2018 05:42Rahotanni daga Afganistan na cewa wani harin kunar bakin wake ya yi ajalin mutum 8, da kuma raunana wasu 11, a wani ofishin dan takara zaben 'yan majalisar dokoki a garin Lashkar Gah dake yankin Helmand a kudancin kasar.
-
Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutum 7 A Afganistan
Oct 02, 2018 11:22Rahotannin daga Afganistan na cewa mutane akalla bakwai ne suka rasa rayukansu a lokacin da wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa kansa a wani wurin gangamin zabe a gabshin kasar.
-
Kasar Rasha Ta Gayyaci Iran Zuwa Zaman Taron Neman Sulhu A Kasar Afganistan
Aug 22, 2018 06:27Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta gabatar da goron gayyata ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran kan halartar zaman taron neman wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar Afganistan.