-
Kungiyar Taliban Za Ta Halarcin Zaman Mascow
Aug 21, 2018 19:01Ministan harakokin wajen kasar Rasha ya tabbatar da cewa kungiyar Taliban za ta haslarci zaman da za a yi game da rikicin kasar Afganistan a birnin Moscow.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Kabul Na Kasar Afganistan
Aug 16, 2018 07:03Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wata makaranta a birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Kabul Na Kasar Afganistan
Aug 16, 2018 07:03Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wata makaranta a birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan.
-
Harin Kunan Bakin Wake Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 48 A Birnin Kabul Na Kasar Afganistan
Aug 15, 2018 18:59Mutane kimani 50 ne suka rasa rayukansu a wani mharin kunan bakin waje a wata unguwa a birnin Kabul babban birnin kasar Afganistan.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kan Masallacin Juma'a A Kasar Afganistan
Aug 04, 2018 07:01Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai wani Masallacin Juma'a a lardin Paktia na kasar Afganistan.
-
Afganistan : An kai Mummunan Hari A Masallacin 'Yan Shi'a
Aug 03, 2018 11:14Rahotanni daga Aganistan na cewa gomman mutane ne suka rasa rayukansu, a wasu jerin hare haren kunan bakin wake a wani masallacin Juma'a dake gabashin kasar
-
An Kai Hari A Wani Ofishin 'Yan Gudun Hijira A Afganistan
Jul 31, 2018 11:17Rahotanni daga Afganistan na cewa wasu 'yan bindiga sun kai hari a wani ofishin kula da 'yan gudun hijira dake birnin Jalalabad a gabashin kasar.
-
IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin Afganistan
Jul 23, 2018 07:12Kungiyar 'yan ta'adda ta IS, ta ce ita keda alhakin kai harin kunar bakin wake da aka kaddamar a Kabul, babban birnin kasar Afghanistan a jiya Lahadi.
-
Afghanistan: An Halaka 'Yan Ta'addan Daesh Da Taliban 34
Jul 05, 2018 18:04Jami'an tsaron kasar Afghanistan sun samu nasarar halaka adadi mai yawa na 'yan ta'addan Daesh da Taliban a wasu garuruwan kasar.
-
Bukatar Rasha Ta Gudanar Da Bincike Domin Gano Masu Aikewa 'Yan Ta'adda Makamai A Afganistan
Jun 28, 2018 06:24Jakadan kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gudanar da bincike domin gano bangaren da ke aikewa kungiyar ta'addanci ta Da'ish makamai a kasar Afganistan.