-
Afganistan : Taliban Ta Yi Watsi Da Kiran Tsawaita Tsagaita Wuta
Jun 17, 2018 16:54Kungiyar Taliban a Afganistan ta yi watsi da kiran shugaban kasar, Ashraf Ghani, na tsawaita tsagaita wuta a dalilin karshen watan Ramadan.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Afghanistan
Jun 17, 2018 05:49Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai lardin Nangehar na kasar Afghanistan tana mai isar da ta'aziyyarta ga gwamnati da kuma iyalan wadanda abin ya shafa.
-
An Hallaka Shugaban Kungiyar Taliban Ta Kasar Pakistan A Wani Harin Da Aka Kai Masa
Jun 15, 2018 15:19Ma'aikatar tsaron kasar Afghanistan ta sanar da cewa an hallaka shugaban kungiyar Taliban na kasar Pakistan Mullah Fazlullah a wani harin da aka sojojin Amurka da na Afghanistan suka kai masa ta sama a kan iyakan kasashen kasar ta Pakistan da Afghanistan.
-
Afganistan: Taliban Ta Amince Da Tsagaita Wuta Don Karshen Ramadan
Jun 09, 2018 14:39Kungiyar 'yan ta'adda ta taliban ta sanar da tsagaita buda wuta tsakaninta da sojojin Afganistan, a karshen watan Ramadan, wanda kuma shi ne irinsa na farko a cikin shekaru 17 bayan da sojojin kasashen ketare karkashin jagorancin Amurka suka kawar da mulkin daga hannun 'yan taliban din.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Kan Malaman Addinin Musulunci A Afganistan
Jun 05, 2018 06:24Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai wajen zaman taron malaman addinin Musulunci a kasar Afganistan.
-
Afganistan : An Kai Hari A Ma'aikatar Cikin Gida
May 30, 2018 10:53Rahotanni daga Afganistan na cewa wasu 'yan bindiga hudu sun kai hari a ma'aitakar cikin gidan kasar, a yau Laraba.
-
Afganistan : Mutane 9 Sun Mutu A wani Harin Ginin Gwamnati
May 13, 2018 17:08Rahotanni daga Afganistan na cewa, a kalla mutane tara ne suka rasa rayukansu a wani hari da 'yan bindiga suka kai a wani ginin gwamnati dake yankin Jalalabad a gabashin kasar.
-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Yi Ajalin Mutum A Kalla 31 A Afganistan
Apr 22, 2018 11:16Hukumomin kiwan lafiya a Afganistan sun ce a kalla mutane 31 ne suka rasa rayukansu, kana wasu 54 na daban suka raunana, biyo bayan wani harin kunar bakin wake a kabul, babban birnin kasar.
-
Hannun Makiya A Fagen Yada Akidar Kafirta Musulmi Da Cutar Kanjamau A Afganistan
Apr 03, 2018 05:11Mahukuntan Afganistan sun bayyana cewa: Gaskiya ta yi halinta domin kuwa ta bayyana cewa babban kyautar da kasar Amurka da kawayenta na kasashen yammacin Turai suka gabatarwa kasar Afganistan ita ce yada akidar kafirta musulmi da cutar kanjamau a tsakanin al'ummar kasar ta Afganistan.
-
Afganistan : Harin Ta'addanci Ya Kashe Mutum 26 A Kabul
Mar 21, 2018 18:13Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane a kalla 26 ne galibi samari suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kaiwa a Kabul babban birnin kasar.