-
Afganistan : Harin Ta'addanci Ya Yi Ajalin Mutum 9 A Kabul
Mar 09, 2018 15:44Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane a kalla 9 ne suka rasa rayukansu a wani harin ta'addanci da aka kai a kusa da wani masallaci dake Kabul babban birnin kasar.
-
Afganistan : Taliban Ta Yi Watsi Da Tayin Gwamnati Na Tattaunawa
Mar 01, 2018 11:16Kungiyar Taliban a Afganistan ta yi fatali da tayin gwamnatin kasar na bude tattaunawar zaman lafiya tsakaninsu.
-
Tarayyar Turai Ta Bukaci A Kare Fararen Hula A Yankin Kachin Na Myanmar
Feb 27, 2018 21:06Kungiyar tarayyar turai ta yi kira da a kae rayukan fararen hula a kasar Myanmar a yankin Kachin da ke arewacin kasar.
-
Rasha Ta Ce: Amurka Da Kungiyar Tsaro Ta NATO Zasu Bada Mafaka Ga 'Yan Ta'adda A Afganistan
Feb 09, 2018 06:34Wakilin shugaban kasar Rasha na musamman kan harkokin kasar Afganistan ya bayyana cewa: Akwai tarin dalilai da hujjoji da suke nuni da cewar gwamnatin Amurka da kungiyar tsaro ta NATO suna da shirin bada mafaka ga gungun 'yan ta'addan kasa da kasa a kasar Afganistan.
-
Pakistan Ta Kori 'Yan Gudun Hijira Afganistan Milyan Biyu
Feb 03, 2018 06:30A daidai lokacin da dangantaka ke kara tsami tsakanin kasashen Afganistan da Pakistan, hukumomin Islamabad sun kara matsa kaimi wajen korar 'yan gudun hijira Afganistan.
-
Jagora: Amurka Ta Shigo Da Daesh A Cikin Afghanistan Ne Don Halastawa Kanta Ci Gaba Da Kansacewa A Yankin
Jan 30, 2018 12:13Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, bayan ya isar da ta'aziyyarsa ga mutanen kasar Afghanistan kan hare-haren ta'addancin da ya lashe rayukan mutane da dama a cikin kwanakin nan, ya ce Amurka ce take karfafa yan Taliban a kasar.
-
Wasu Mahara Sun Kai Hari Kan Wani Sansanin Sojin Afghanistan Da Sanyin Safiyar Litinin
Jan 29, 2018 05:53Rahotanni daga kasar Afghanistan sun bayyana cewar wasu mahara sun kaddamar da wani hari kan wani wajen bincike na sojojin kasar kusa da wani Kwalejin sojin kasar da ke birnin Kabul, babban birnin kasar da sanyin safiyar yau Litinin inda akalla sojoji 2 suka mutu wasu kuma da dama suka sami raunuka.
-
Afganistan : Taliban Ta Dau Alhakin Kai Harin Otel Intercontinental
Jan 21, 2018 10:54Kungiyar Taliban ta sanar da cewa ita ke da alhakin kai harin nan da ya yi ajalin mutum a kalla 6 a Otel din Intercontinental dake Kabul, babban birnin kasar Afghanistan.
-
Shugaban Majalisar Zartarwa A Afganistan Ya Bukaci Ficewar Sojojin Kasashen Waje Daga Kasar
Oct 31, 2017 18:52Shugaban majalisar zartarwa ta kasar Afganistan Abdallah Abdallah ya bukaci sojojin kasashen waje su bar kasar Afganistan, don mutanen kasar ba sa kaunar zamansu a cikin kasar.
-
Gwamnatin Rasha Ta Kore Zargin Da Shugaban Kasar Afganistan Ya Yi Kan Kasarta
Oct 24, 2017 06:33Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bayyana cewa: Zargin da shugaban kasar Afganistan ya yi kan kasar Rasha cewa tana goyon bayan kungiyar Taliban; zargi ne maras tushe da Rasha ba zata taba lamunta ba.