-
Iran Ta Yi Tir Da Hare-hare kan Masallatai A Afganistan
Oct 21, 2017 06:19Gwamnatin Jamhuriya Musulinci ta Iran ta yi tur da allawadai da jerin hare-haren kunar bakin wake da aka kai kan masallatai a biranen Kabul da Ghor na kasar Afganistan.
-
Taliban Ta Kai Mummunan Hari A Wani Barikin Sojin Afganistan
Oct 19, 2017 18:07Kungiyar Taliban na ci gaba da zazzafa kai hare harenta kan sojojin kasar Afganistan, inda ta kai hare hare guda uku a cikin sa'o'i 48 da suka gabata.
-
Afganistan : Harin Taliban Ya Kashe Mutum 13
Aug 28, 2017 04:59Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane 13 ne suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da wani dan Taliban ya kai da mota kan wani ayarin motocon soji a kudancin kasar.
-
Masifar Rikicin Mazhaba Da Ta Fara Kunno Kai A Tsakanin Al'ummar Kasar Afganistan
Aug 27, 2017 04:29Harin ta'addancin da aka kai Masallacin 'yan shi'a da ke birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan da yayi sanadiyyar mutuwar mutane masu yawa ciki har da jami'an 'yan sandan gwamnatin kasar, yana ci gaba da fuskantar tofin Allah tsine a duk fadin kasar.
-
Taliban Ta Mayar Da Martani Ga Shirin Trump Na Aikawa Da Karin Sojoji Afghanistan
Aug 23, 2017 05:26Kungiyar ta'addancin nan ta Taliban ta kasar Afghanistan ta yi barazanar cewa za ta mayar da kasar ta zama makabarta ga sojojin Amurka matukar dai gwamnatin ta aiwatar da shirinta na ci gaba da mamaye kasar Afghanistan din.
-
Afganistan Ta Yi Maraba Da Shirin Girke Sojojin Amurka
Aug 22, 2017 10:57Fadar shugaban kasa a Afganistan ta yi maraba da matakin shugaba Donald Trump na girke sojojin Amurka a kasar.
-
Afganistan : An Tsaurara Matakan Tsaro A Yayin Bikin Kasa
Aug 19, 2017 11:08A Afganistan an tsaurara matakan tsrao a yayin da ake cikin gudanar bukukuwan zagayowar ranar samun yancin kai a yau Asabar.
-
An Halaka Wani Sojan Amurka A Afganistan
Aug 17, 2017 08:59Rundinar sojin Amurka a Afgnistan ta ce an kashe wani sajan ta a yakin da take da kungiyar 'yan ta'adda ta IS a yankin.
-
Afganistan : Hari Ya Salwantar Da Rayukan Mutane Sama Da 20 A Masallaci
Aug 01, 2017 17:52Rahotanni daga Afganistan na cewa sama da mutane 20 ne suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da aka kai a masallacin Herat dake yammacin kasar.
-
'Yan Taliban Sun Kashe Sojojin Afganistan 26
Jul 26, 2017 14:38Hukumomi a Afganistan sun ce sojojin kasar 26 ne suka rasa rayukansu a yayin wani hari da mayakan Taliban suka farma wa sansaninsu dake kudancin kasar.