-
A Kallah Mutum 20 Sun Mutu A Wani Hari A Kabul
Jul 24, 2017 05:50Hukumomi lafiya a Afganistan sun ce mutum 24 takwas ne suka rasa rayukansu, kana wasu kimanin 40 suka raunana biyo bayan wani hari a birnin Kabul.
-
Sojojin Amurka Sun Kashe 'Yan Sanda A Afganistan
Jul 22, 2017 19:19Rahotannin da ke fitowa daga yankin Kandahar na kasar Afghanistan, na cewa dakarun Amurka sun halaka jami'an 'yan sanda 16, kamar yadda hukumomin kasar suka tabbatar.
-
Afganistan : An Kai Harin Kunar Bakin Wake A Wani Masallacin Kabul
Jun 16, 2017 03:44Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane hudu ne suka rasa rayukan kana wasu takwas na daban suka raunana sakamakon wani harin kunar bakin wake a wani masallacin 'yan Shi'a dake birnin Kabul.
-
Shugaban Iran Ya Meka Sakon Ta'aziyarsa Ga Takwaransa Na Afganistan
Jun 02, 2017 06:28Shugaban Kasar Iran Dakta Hasan Rauhani ya meka sakon ta'aziyar sa ga Takwaransa na kasar Afganistan da kuma iyalan wandanda harin ta'addancin da aka kai birnin Kabul ya ritsa da su.
-
Akalla Mutane 80 Sun Mutu, Wasu Daruruwa Sun Jikkata A Harin Ta'addanci A Afghanistan
May 31, 2017 17:31Rahotanni daga kasar Afghanistan sun bayyana cewar alal akalla mutane 80 sun rasa rayukansu kana wasu daruruwa kuma sun sami raunuka sakamakon wani kazamin harin bam da aka kai yankin da ke dauke da ofisoshin jakadancin na kasashen waje a birnin Kabul babban birnin kasar ta Afghanistan.
-
Pakistan Ta Sake Bude Iyakarta Da Afganistan
May 27, 2017 15:27Hukumomi a Pakistan sun sanar da sake bude iyakar kasar da Afganistan a dalilin watan Azumin Ramadana, makwanni kadan bayan arangamar data wakana tsakanin sojojin kasashen biyu.
-
Paparoma Ya Soki Amfani Da Sunan 'Uwa' Da Amurka Ta Yi Ga Bomb Din Da Ta Kai Hari Afghanistan
May 07, 2017 18:13Shugaban mabiyar darikar katolika ta duniya Paparoma Francis yayi Allah wadai da amfani da kalmar "Uwa" (Mother) da Amurka ta yi wajen sanya wa bomb din nan da ta yi amfani da shi a kasar Afghanistan a kwanakin baya.
-
Wani Hari Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 8 A Birnin Kabul Na Afghanistan
May 03, 2017 11:16Rahotanni daga kasar Afghanistan na nuni da cewa a wani hari wanda daga dukkanin alamu an kai shi ne kan dakarun kungiyar NATO a kusa da ofishin jakadancin Amurka a birnin Kabul, babban birnin kasar Afghanistan din, mutane 8 sun mutu kana wasu sama da 25 kuma sun sami raunuka cikinsu kuwa har da wasu sojojin Amurka su uku.
-
Amurka : Mai Yiwa Mun Hallaka Kwamandan IS Na Afganistan
Apr 29, 2017 11:04Ma'aikatar tsaron Amurka ta ce wata killah babban kwamandan kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a Afganistan, Abdul Hasib ya hallaka a harin baya bayan nan data kai a gabashin kasar.
-
Taliban Ta Shelanta Farmaki Kan Dadarun Ketare A Afganistan
Apr 28, 2017 10:32Kungiyar Taliban a kasar Afganistan ta shelanta wani farmaki mai suna ''Operation Mansouri'' kan dakarun kasashen waje dake kasar.