-
Guinea Conakry : An Tsaurara Matakan Tsaro A Kasar
Apr 09, 2016 06:44Jami'an tsaro a Guinea Conakry sun dauki matakin tsaurara matakan tsaro a duk fadin kasar da nufin dakile duk wani shirin kai harin ta'addanci musamman bayan hare-haren ta'addancin da aka kai kasashen Mali da Ivory Coast.
-
Gwamnatin DR Congo Ta Yi Suka Kan Bayanin Kwamitin Tsaron MDD Kan Kasarta
Apr 09, 2016 05:53Ministan harkokin wajen Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ya zargi kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya da kokarin kunna wutan rikici a kasarsa ta hanyar tunzura wasu al'ummar kasar.
-
An Sake Zaben Isma'il Omar Guelleh A Matsayin Shugaban Jibouti
Apr 08, 2016 23:34Rahotanni daga kasar Jibouti sun ce shugaban kasar Isma'il Omar Guelleh shi ne ya sake lashe zaben shugaban kasar.
-
Firayi Ministan Kasar Madagascar Yayi Murabus Daga Mukaminsa
Apr 08, 2016 12:46Rahotanni daga kasar Madagascar sun bayyana cewar firayi ministan kasar Jean Ravelonarivo ya sanar da murabus dinsa daga matsayin bugu da kari kan rusa gwamnatinsa biyo bayan tsanantar takaddamar da ke tsakaninsa da shugaban kasar Hery Rajaonarimampianina.
-
Amincewar Banki Duniya wajen bayar da Bashi ga Kasar Tanzania
Apr 08, 2016 05:15Banki Duniya ya amince Baiwa Kasar Tanzaniya Bashin Dalar Amurka million 65
-
'Yan Adawa Mauritania Suna Bukaci Wasu Ministoci Da Su Yi Murabus
Apr 07, 2016 13:42'Yan adawa akasar Mauritania sun bukaci wasu daga cikin ministocin da suke mara baya ga shugaban kasar da su yi murabus.
-
Guinea : Mutane Takwas Suka Mutu Bayan Sake Bullar Ebola
Apr 06, 2016 23:36Alkalumen da hukumar yaki da cutar Ebola a kasar Guinea ta fitar na cewa mutane takwas ne cikin tara da akayi rejistan su suka mutu sanadin kamuwa da cutar ta Ebola.
-
Ma'aikatan Kiwon Lafiya Sun Gudanar Da Zanga-Zanga A Jamhuriyar DR Congo
Apr 06, 2016 13:03Ma'aikatan kiwon lafiya sun gudanar da zanga-zangar lumana a yankin gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo domin bayyana matsalarsu ta rashin tsaro a yankunan da suke gudanar da ayyuka.
-
A kwai shakku kan ajiya makamai a kasar Cote D'ivoire
Apr 06, 2016 05:48Korarru a Majalisar Dinkin Duniya sun Bayyana shakku kan yiyuwar karbe makamai daga hanun wasu Matasa a kasar Cote D'ivoire
-
Afirka Ta Kudu : Majalisa Ta Yi Watsi Da Tsige Jacob Zuma
Apr 05, 2016 13:06Majalisar dokokin kasar Afirka ta kudu tayi watsi da yunkurin tsige shugaban kasar Jacob Zuba.