-
Afirka Ta Kudu: Za A Fara Yin Shari'ar Jacob Zuma A Watan Aprilu Mai Zuwa
Mar 26, 2018 19:06Kamfanin dillancin labarun Faransa da ya dauki labarin ya ce tsohon shugaban na kasar Afirka ta kudu zai fuskanci tuhuma akan cin hanci da rashawa, wanke kudin haram, da kuma batun cinikin makamai.
-
An Tuhumi Tsohon Shugaban Kasar Afirka Ta Kudu Da Karbar Cin Hanci Da Rashawa Daga Kamfanin Kasar Faransa
Mar 17, 2018 12:23Tashar talabijin din kasar Farasna ta France24 ce ta ba da labarin tuhumar da aka yi wa tsohon shugaban kasar ta Afirka ta kudu Jacon Zuma
-
Za A Gurfanar Da Zuma Kan Zargin Rashawa
Mar 17, 2018 06:31Mai Gabatar da kara a kasar Afirka ta kudu ya ce za’a gurfanar da tsohon shugaban kasar Jacob Zuma a gaban kotu, domin tuhumarsa da laifufukan da suka shafi cin hanci da rashawa lokacin da yake rike da shugabancin kasar.
-
Afrika Ta Kudu : Ramaphosa, Ya Nada Sabuwar Gwamnati
Feb 27, 2018 09:59Sabon shugaban Afrika, Cyril Ramaphosa, ya kafa sabuwar majalisar ministocinsa mai mambobi kimanin talatin.
-
Shugaba Rouhani Ya Taya Sabon Shugaban Afirka Ta Kudu Cyril Ramaphosa Murnar
Feb 26, 2018 05:46Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya aike da sakon taya murna ga sabon shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, saboda zabansa da aka yi.
-
Sudan Ta Kudu : An Yanke Wa Wani Tsohon Kanal Na Afrika Ta Kudu Hukuncin Kisa
Feb 23, 2018 15:37Wata kotu a Sudan ta Kudu ta yanke hukuncin kisa ga wani tsohon kanal na sojin Afrika ta Kudu, bisa tuhumarsa da yunkurin kifar da gwamnati.
-
Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Ofishin Yansanda A Afrika Ta Kudu
Feb 21, 2018 11:45Labaran da suke fitowa daga Afrika ta kudu sun bayyana cewa yan bindaga sun kai hari a kan ofishin yansanda a wani wuri a kudancin kasar a yau Laraba.
-
'Yan Sandan Afirka Ta Kudu Na Ci Gaba Farautar Abokan Tsohon Shugaba Zuma
Feb 20, 2018 05:17'Yan sandan Afirka ta Kudu sun kara fadada binciken rashawa da cin hanci da suke yi wa abokan tsohon shugaban kasar Jacob Zuma har zuwa kasashen waje da suka hada da kasashen India, China da Hadaddiyar Daular Larabawa.
-
Gagarumar Matsalar Ruwan Sha A Kasar Afirka Ta Kudu
Feb 19, 2018 06:30Mahukuntan kasar Afirka ta kudu sun sanar da cewa, sakamakon karancin ruwan sama da ake fuskanta a mafi yawan yankunan kasar, hakan ya jefa kasar cikin mawuyacin hali na karancin ruwan da ake tarawa a manyan madatsun ruwa na kasar.
-
Murabus Din Shugaban Kasar Afirka Ta Kudu.
Feb 16, 2018 06:54Murabus Din Shugaban Kasar Afirka Ta Kudu.