-
Shirin Karfafa Taimakekkeniya A Fagen Al'adu Tsakanin Kasar Iran Da Fadar Vatican
Nov 15, 2018 19:00Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Fadar Vatican ta darikar katolika ta mabiya addinin kirista sun jaddada bukatar karfafa alakar da ke tsakaninsu musamman a fagen bunkasa harkar al'adu.
-
Aiki Tare Tsakanin Rasha Da Iran Zai Rage Tasirin Takumkumin Amurka.
Oct 14, 2018 12:09Wani jami'in kasar Rasha ya ce aikin tare tsakanin kasashen Rasha da Iran zai rage tasirin takunkumin da kasar Amurka ta kakabawa kasashen biyu.
-
Jam'iyyar ٍEnnahda Ta Tunusiya Ta Jaddada Sharuddinta Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Gwamnatin Kasar
Aug 27, 2018 12:25Shugaban Majalisar Shawara ta jam'iyyar Ennahda ta kasar Tunusiya ya jaddada cewa; Sharadin jam'iyyarsu na ci gaba da gudanar da aiki da fira ministan kasar shi ne dole ne a gudanar da garambawul a Majalisar Ministocin Kasar.
-
An Cimma Sabuwar Yarjejjeniyar Tsaro Tsakanin Iran Da Siriya
Aug 27, 2018 08:00Ministocin harakokin tsaron kasashen Siriya da Iran sun sanya hannu kan wata sabuwar yarjejjeniyar tsaro a jiya lahadi.
-
Jagora: Ya Zama wajibi Kan Kasashen Asia Su Kara Karfafa Hulda Da Junansu
May 14, 2018 07:07A yammacin jiya ne shugaban kasar Sri Lanka Maithripala Sirisena ya ziyarci jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a Tehran, a ziyarar da yake gudanarwa a kasar Iran.
-
Kasar Zimbabwe Ta Jaddada Bukatar Bunkasa Alakarta Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran
Apr 05, 2018 19:11Mataimakin shugaban kasar Zimbabwe ya bukaci bunkasa alaka a bangarori da dama da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Kungiyoyin Ta'addancin Takfiriyya Da Hidimar Da Suke Yi Wa H.K. Isra'ila
Jan 27, 2018 05:54Cikin 'yan kwanakin nan dai kafafen watsa labarai daban-daban suna ci gaba da karin bayani dangane da sabuwar alaka da aiki tare da ke tsakanin haramtacciyar kasar Isra'ila da kungiyoyin ta'addancin 'yan takfiriyya a kasar Siriya bayan da 'Isra'ila' ta kafa wata sabuwar kungiyar ta'addanci a yankin tuddan Golan na kasar Siriya da take mamaye da shi.
-
An Cimma Yarjejjeniyar Aiki Tare Tsakanin Rasha Da EU
Jan 20, 2018 11:50Kasar Rasha ta cimma yarjejjeniya tare da kungiyar tarayyar Turai wajen zuba hannun jari da kuma aiki tare a kan iyakokinsu.
-
Gwamnatin Kasar Faransa Da Ta Masar Zasu Karfafa Dangantakar Soje A Tsakaninsu.
Dec 18, 2017 14:30Gwamnatocin kasashen Faransa da Masar sun jaddada bukatar kara karfafa dangantakar soje da kuma tsaro a tsakanin kasashen biyu.
-
Kasashen Iran Da Rasha Sun Jaddada Bunkasa Aiki A Tsakaninsu.
Jul 06, 2017 18:55Mai bai wa shugaban kasar Iran Shawara ta musamman ya gana da shugaban jamhuriyar Bashqiristan ta Rasha, inda suka jaddada muhimmanci aiki tare.