Pars Today
Lawize Hanun sakataren jam'iyyar ma'aikata a kasar Algeria ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa tana goyon bayann Iran a rigimar da take da kasar ta Amirka.
A cikin kasa da shekara guda gabanin manyan zabukan kasar Alheriya, shubagan kasa ya sauke wasu manyan kwamandojin soja daga mukamansu
Kasashen Aljeriya da Indonesia sun rattaba hannu kan yarjejeniyar yin aiki tare wajen yada sahihiyar fahimta ta zaman lafiya.
Jami'an tsaro a kasar Aljeria Sun Tsare wasu yan siyasa wadanda suke adawa da sake shiga shugaban kasa ma ci Abdulaziz Butafleka takarar shugabancin kasa karo na biyar.
Majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa, an tseratar da 'yan ci rani fiye da 120 da suka shiga mawuyacin hali a kan iyakokin jamhuriyar Nijar da Aljeriya.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Aljeriya ya bayyana hare-haren da Isra'ila take kaddamarwa kan yankin zirin Gaza da cewa ayyukan yaki ne a kan fararen hula marassa kariya.
Rundunar sojin Aljeriya ta sanar da rusa wata maboyar 'yan ta'adda a lardin Aïn Defla da ke shiyar arewacin kasar.
Mahukuntan kasar Mauritania sun sanar da cewa, ana shirin sake bude mashigar Tanduf da ke kan iyaka tsakanin kasar da kuma Aljeriya nan ba da jimawa ba.
Shugabar kungiyar bada agajin gaggawa ta Red Crescent a Aljeriya ta bayyana cewa: Tsoma bakin kasashen waje a harkokin cikin gidan Libiya yana daga cikin dalilan karin bullar matsaloli a kasar.
Ma'aikatar tsaron Aljeriya ta sanar da cewa: Dauki ba dadi tsakanin sojojin Aljeriya da gungun 'yan ta'adda a shiyar arewa maso gabashin kasar ya lashe rayukan mutane akalla goma sha.