Pars Today
Daraktan Kamfanin jiragen Saman Aljeriya ya karyata jita-jitan cewa Kasarsa za ta dawo da zirga-zirgar jiragen sama tsakaninta da haramtacciyar kasar Isra'ila.
Ma'aikatar tsaron Aljeriya ce ta sanar da kame 'yan ta'addar akan iyakarta da kasar Tunisiya
Ministan tsaron kasar Algeria ya bayyana cewa jami'an sojojin kasar tare da hadin kai da tokororinsu na kasar Tunisia sun sami nasarar kama wasu yan ta'adda a kan iyakokin kasashen biyu.
Ministan harkokin cikin gida na kasar Aljeriya Noureddine Bedoul ne ya yi watsi da bukatar tarayyar turai na son ganin an kafa sansanin a cikin kasar
Bayan harin ta'addancin da aka kai a yankin Jandubah, sojojin Aljeriya sun fara kai gagarumin hari aka iyaka da Tunisiya domin farautar 'yan ta'adda
Dakarun tsaron Aljeriya sun hallaka 'yan ta'adda 20 a cikin watani 6
Babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya a yammacin Afirka ne ya yi kira ga sauran kasashe da su yi koyi da Aljeriya akan yadda ake fada da ayyukan ta'addanci.
Ma'aikatar harakokin wajen kasar Aljeriya ta kira jakadan kungiyar tarayyar Turai dake cikin kasar domin bayyana rashin jin dadinta game da wani faifan video na cin mutuncin Shugaban kasar Abdul-Azez Boutelfika.
Ma'aikatar tsaron Aljeriya ta sanar da cewa: A cikin wata guda kacal jami'an tsaron kasar sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda 24 a sassa daban daban na kasar.
Wani zaben jin ra'ayin da aka gabatar a kasar Algeria ya nuna cewa mafi yawan mutanen kasar suna son kasar ta fice daga kungiyar kasashen Larabawa.