-
Zarif: Saudiyya, Amurka Da Isra'ila Su Ne Masu Kunna Wutar Rikici A G/Tsakiya
Jan 08, 2018 07:51Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa Saudiyya, Amurka Da haramtacciyar kasar Isra'ila su ne suke kunna wutar fitina da rikice-rikice a yankin Gabas ta tsakiya da hanyar siyasarsu ta mulkin mallaka da suke gudanarwa.
-
Gwamnatin Masar Ta Karyata Zargin Goyon Bayan Shirin Donald Trump Na Kwace Birnin Qudus
Jan 07, 2018 16:04Gwamnatin Masar ta karyata rahoton da wata jaridar Amurka ta yada cewa: Masar ta nuna yardarta a fakaice da shirin shugaban kasar Amurka na shelanta birnin Qudus na Palasdinu a matsayin fadar mulkin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Zarif: Zaman Kwamitin Tsaron MDD Kan Kasar Iran, Wani Sabon Kuskure Ne Ga Gwamnatin Amurka
Jan 06, 2018 03:00Ministan harakokin wajen jamhuriyar musulinci ta Iran ya bayyana cewa Zaman kwamitin tsaron MDD kan kasar Iran wani sabon kuskure ne na gwamnatin Trump.
-
Amurkawa Suna Dogon Layin Sayen Sabon Littafin Da Aka Rubuta Akan Shugaba Trump
Jan 05, 2018 15:27Kamfanin dillancin labaru Associated Press ya nakalto cewa; Mutane sun yi dogayen lakuka a shagunan sayar da littatafai domin su sayi littafin " Fire and Furi" wanda aka rubuta akan Trump
-
Zarif Ya Mayar Da Martani Ga Shugaba Trump Na Amurka
Jan 04, 2018 15:35Ministan harakokin wajen jamhoriyar musulinci ta Iran ya yi kakkausar suka a game da munaficin shugaban Amurka kan Al'ummar kasar Iran.
-
Jagora: Makiya Suna Amfani Da Kudi Da Makamai Da 'Yan Korensu Wajen Haifar Da Rikici A Iran
Jan 02, 2018 13:40Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar makiya al'ummar Iran suna amfani da hanyoyi mabambanta wajen cutar da al'umma da kuma tsarin Musulunci ta kasar.
-
Rasha Ta Ce Akwai Hanun Amurka A Game Da Hatsaniyar Dake Faruwa A Iran
Jan 02, 2018 02:58Shugaban Kwamitin kasa da kasa na Rasha ya ce akwai hanun Amurka dumu-damu kan hatsaniyar dake faruwa a kasar Iran.
-
Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Bata Da Hakkin Nuna Damuwarta Kan Matsalolin Al'ummar Iran
Jan 01, 2018 03:19Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: A watannin baya-bayan nan shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana al'ummar Iran a matsayin 'yan ta'adda, don haka a halin yanzu baya da hakkin da zai ce yana nuna damuwa kan matsalolinsu.
-
Sergey Lavrof Ya Ce Dole Ne Sojojin Amurka Su Fice Daga Kasar Siriya
Dec 29, 2017 06:52Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Dole ne sojojin Amurka su fice daga cikin Siriya bayan kawo karshen kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar.
-
Jagora:Amurka Ita Ce Kasar Da Ta Fi Barna Da Zalinci A Duniya
Dec 27, 2017 14:43A yayin gananarwa da jami'an gwamnati gami da manbobin kwamitin wa'azi na kasar Iran a wannan Laraba, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa gwamnatin Amurka ita ce ta fi ko wace gwamnati barna da zalinci a Duniya