-
Abbas Abu Mazin Ya Hanawa Jami'an Palasdinu Ganawa Da Jami'an Gwamnatin Amurka.
Nov 21, 2017 15:34Shugaban gwamnatin Kwarya-kwaryar ta Palasdinu ya ce babu wani dalili da zai sa shugabannin palasdinawan su zauna da jami'an gwamnatin Amurka.
-
Amurka Ta Sanya Koriya Ta Arewa Cikin Jerin Masu Tallafawa Ta'addanci
Nov 21, 2017 07:25Shugaba Donald Trump na Amurka ya sanya Koriya Ta Arewa cikin jerin kasashen da ya ce suna tallafa wa ayyukan ta’addanci.
-
Ma'aikatar Tsaron Amurka Pentagon Ta Bada Sanarwan Isar Karin Sojojinta 3000 A Kasar Afganistan
Nov 17, 2017 02:06Ma'aikatar tsaron kasar Amurka Pentagon ta bada sanarwa a jiya Alhamis kan cewa ta kara yawan sojointa a kasar Afganisatan har guda 3000 a cikin yan kwanakin da suka gabata.
-
Gwamnatin Amurka Ta Tushe Asusun Tallafin Da Amurkawa Suka Tarawa Wadanda Girgizan Kasa Ta Shafa A Iran
Nov 17, 2017 02:01Ma'aikatar kudi ta kasar Amurka ta toshe shafin yanar gizo wanda Iraniyawa ma zauna Amurka suka bude asusu a cikinsa don tallafawa wadanda girgizan kasa ta shafa a yammacin kasar Iran a makon da ya gabata.
-
Federica Mogherini Ta Ce: Kungiyar Tarayyar Turai Bata Da Wani Shirin Kakaba Takunkumi Kan Iran
Nov 14, 2017 02:49Babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta yi furuci da cewa: Kungiyar tarayyar Turai bata da wani shirin daukan matakin kakaba takunkumi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Amurka Za Ta Bai Wa Haramtacciyar Kasar Isra'ila Dala Miliyan 705 Domin Ta Kera Makamai Masu Linzami.
Nov 11, 2017 03:21Kudaden da Amurkan za ta bai wa Haramtacciyar Kasar Isra'ilan suna a karkashin kasafin kudin soja da aka gabatar a gaban majalisar dokoki ta Congress ne wanda kuma ta amince da shi.
-
Amurka Zata Kara Dorawa Wasu Jami'an Gwamnatin Venezuela Takunkumi.
Nov 10, 2017 02:48Ma'aikatar Kudi na kasar Amurka ta bada labarin cewa gwamnatin kasar zata bayyana wani shiri na kara dorawa wasu karin manya-manyan jami'an gwamnatin kasar Venezuela takunkumai.
-
Amurka / Sin : Akwai Mafita A Rikicin Koriya Ta Arewa_Trump
Nov 09, 2017 01:31Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce yana da yakini akan samun mafita kan rikicin Koriya ta Arewa.
-
D R Congo : Amurka Ta Bukaci Kabila Ya Bar Iko Bayan Zabe
Nov 07, 2017 12:33Amurka ta bukaci shugaba Joseph Kabila na Jamhuriya Demukuraddiyar Kongo da ya bar iko bayan zaben kasar dake tafe.
-
Kungiyar IAC Mai Adawa Da Yaki A Duniyta Ta Yi Suka Kan Jibge Sojojin Amurka A Nahiyar Afrika
Nov 04, 2017 16:00Kungiyar International Action Center "IAC" a takaice mai adawa da yaki a duniya ta bayyana cewa: Jibge sojojin Amurka a wasu kasashen nahiyar Afrika baya da wata alaka da yaki da ta'addanci a duniya.