-
Rasha da Jamus Sun Sanar Da Ci Gaba Da Mutumta Yarjejeniyar Nukiliyan Iran
May 11, 2018 13:43Kasashen Rasha da Jamus sun bayyana aniyarsu ta ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka cimma da kasar Iran duk kuwa da ficewar da Amurka ta yi daga cikin yarjejeniyar.
-
Markel: Tarayyar Turai Za Ta Ci Gaba Da Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliyan Iran
May 10, 2018 22:06Shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Markel ta bayyana takaicinta matuka dangane da ficewar da Amurka ta yi daga yarjejeniyar nukiliyan Iran.
-
Al'ummomin Duniya Na Yin Allawadai Da Harin Amurka Birtaniya Faransa A Kan Syria
Apr 14, 2018 13:51Al'ummomin duniya suna ci gaba da yin Allawadai da harin wuce gona da iri da kasashen Amurka, Birtaniya da Faransa suka kaddamar a kan Syria bisa da'awar yin amfani da makamai masu guba, ba tare da wata hujja da ta ginu kan wani bincike ba.
-
Taron Hadin Gwiwa Tsakanin Kasashen Jamus Da Faransa Tare Da Kasashe Biyar Na Yankin Sahel
Dec 13, 2017 14:49Kasashen Jamus da Faransa tare da kasashen Afirka biyar na yankin Sahel sun fara gudanar da taron taimakawa rundunar hadin gwiwa ta yaki da ta'addanci da ake kira da G5 a birnin Paris na kasar Faransa
-
Angerla Micheal Waziriyar Kasar Jamus Ta Bukaci A Sake Zabe A Kasar
Nov 21, 2017 03:28Waziriyar kasar Jamus Angerla Micheal a jiya litinin ta bukaci a sake zabubbuka a kasar bayan da ta kasa samun damar kafa gwamnatin hadin kai da sauran jam'iyun siyasar kasar
-
Angela Markel Ta Ce Ba Za Kafa Gwamnati Da 'Yan Adawa Ba.
Sep 25, 2017 02:12Bayan kawo karshen aikin Majalisar dokokin Jamus da kuma bayyana sakamakon farko , Shugabar jam'iyyar Christian Democratic Union Angela Markel ta ce ba za su kafa gwamnati da jam'iyu masu adawa da manufar jam'iyar ba.
-
Martanin Birtaniya Kan Furucin Angela Markel Dangane Da Amurka Da Birtaniya
May 29, 2017 08:01Ministar harkokin cikin gida a kasar Birtaniya Amber Rudd ta mayar da martani a kan furucin shugabar gwamnatin Jamus Angela Markel, da ke cewa Amurka da Birtaniya ba abin dogaro ba ne.
-
Merkel: Bayan Zaban Trump Da Brexit, Turai Ba Za Ta Sake Dogaro Da Kawayenta Ba
May 29, 2017 01:16Shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Merkel ta bayyana cewar kasashen Turai ba za su sake dogaro da Amurka da Birtaniyya ba, bayan zaban Trump a matsayin shugaban Amurka da kuma shirin ficewar Birtaniyya daga Tarayyar Turai (Brexit).
-
Jam'iyar CDU Ta Lashe Zaben Yankin Da Ya Fi Yawan Jama'a A Jamus
May 15, 2017 01:55Jam'iyyar masu ra'ayin 'yan mazan jiya ta shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta samu gagarumin rinjaye a zaben fitacciyar jihar North Rhein Westphalia da ya gudana a wannan Lahadi.
-
Martanin kasashen duniya kan ficewar Birtaniya Daga cikin EU
Mar 30, 2017 00:29Shugabannin kasashen duniya sun mayar da martani bayan Birtaniya ta mika wasikar ficewarta daga kungiyar kasashen Turai don kawo karshen zamanta na shekaru 44 a cikin EU.