-
Amfani Da Karfi Ba Zai Sanya A Tabbatar Da Sulhu A Kasar Yemen Ba
Feb 01, 2019 13:24Wani gungu a sashen bangaren siyasa na kungiyar Ansarullah ya ce karfin da kungiyar gwagwarmayar kasar take da shi na fuskantar duk wani motsi na hadakar masu wuce gona da iri da sojojin hayar Saudiya, ba zai sanya a tilastawa al'ummar kasar yemen sulhu ta amfani da karfi ba.
-
Manzon MDD Kan Rikicin Yemen Ya Gana Da Jagoran Ansarullah A Sanaa
Jan 07, 2019 05:40Manzon musamman na majalisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikciin Yemen Martin Griffith ya gana da jagoran kungiyar Ansarullah (Huthi) a birnin Sanaa fadar mulkin kasar Yemen.
-
An Bayyana Amfani Da Kananan Yaran Darfur A Matsayin Soja Haya Da Saudiyya Take Yi A Kasar Yemen A Matsayin Abin Kunya
Jan 06, 2019 06:58Shugaban majalisar koli ta juyi a kasar Yemen, Muhammad Ali al-Huthy ya wallafa a shafinta na Twitter cewa; Amfani da yaran wani abin kunya ne ga Saudiyya wacce take taka laifukan yaki akan al'ummar Yemen
-
An Ba Da Shawarar Yin Tattaunawa Ta Gaba Akan Sulhun Kasar Yemen A Birnin Sanaa
Dec 13, 2018 07:39Shugaban kwamitin koli na juyin juya halin kasar Yemen ne ya bayyana haka a wani rubutu da ya yi a shafinsa na Twitter a yau alhamis
-
Ansarullah Sun Ki Amincewa Da Batun Mika Tashar Bakin Ruwa Ta Hudaydah
Dec 08, 2018 04:17Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta ki amincewa da bukatar da bangaren tsohon shugaban kasar Abd Rabbuh Mansur Hadi da ke samun goyon bayan Saudiyya suka gabatar mata na ta mika garin Hudaydah da kuma ikon sanya ido kan jiragen da suke sauka a filin jirgin sama garin Sana'a gare su a ci gaba da tattaunawar sulhun da ake yi.
-
Manzon MDD Na Tattaunawa Da Jami'an Gwamnatin Yemen A San'a
Nov 22, 2018 16:37Manzon musamman na majlaisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikicin Yemen na ci gaba da gudanar da tattaunawa tare da jami'an gwamnatin tseratar da kasa a San'a.
-
Matsayin Kungiyar Ansarullah Ta Yemen Game Da Bukatar Amurka Na Dakatar Da Yaki.
Nov 01, 2018 11:22Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta bayyana cewa idan har Amurka da gaske take kan da'awar da ta yi na bukatar tsaida yaki a kasar Yemen, to ta umarci 'yan karenta su daina kai hare-hare kan Al'ummar kasar ta Yemen.
-
Yemen: Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Harin Saudiyya Akan Fararen Hula
Oct 13, 2018 19:00Kungiyar Ansarullah wacce ta fitar da bayani ta tashar talabijin din al-Masirah ta yi tir da jarin da Saudiyya ta kai a yankin Jabal-Ra'as, a gundumar Hudaida wanda ya ci rayukan mutane 17
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Yi Luguden Wuta Kan Wata Cibiyar Lafiya A Yamen
Oct 09, 2018 11:56Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan wata cibiyar lafiya a lardin Hajjah da ke yammacin kasar Yamen.
-
Mahukuntan Yamen Sun Zargi Kasar Amurka Da Kara Ruruta Wutan Rikici A Kasar
Sep 13, 2018 12:31Kakakin kungiyar Ansarullahi ta kasar Yamen ya bayyana furucin da sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya yi kan kasar Yamen da cewa: Kokari ne na kara ruruta wutan rikici a kasar da ma yankin gabas ta tsakiya baki daya.