-
An Hallaka Sojojin Hayar Saudiya Sama Da 40 A Yammacin Kasar Yemen
Aug 23, 2018 11:58Ma'ikatatar tsaron kasar Yemen ta sanar da hallaka tare da jikkata sojojin hayar Saudiya sama da 100 a yammacin kasar
-
Yemen: Saudiyya Ta Yi Kisan Kiyashi A Garin al-Hudaida
Aug 02, 2018 18:53Jiragen yakin Saudiyya sun kai hari a asibitin al-thaurah da ke garin al-Hudaidah, wanda ya yi sanadin shahadar mutane da dama
-
Saudiyya Ta Sanar Da Mutuwar Sojojinta Biyu A Wani Gumurzu Da Dakarun Yemen
May 27, 2018 17:54Saudiyya ta sanar da cewa wasu sojojin kasar sun mutu a wani gumurzu da suka yi da dakarun kungiyar Ansarullah na kasar Yemen a kan iyakar Saudiyya da Yemen din.
-
Abdulmalik Badruddin al-Huthy: Manufar Amurka Shi Ne Shimfida Ikonta A Gabas Ta Tsakiya
Apr 13, 2018 19:18Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen wanda ya gabatar da jawabi sa'o'i kadan da su ka gabata, ya ce; Harin 11 ga watan Satumba wata dama ce da Amurkan ta yi amfani da ita domin shimfida ikonta a gabas ta tsakiya
-
Kungiyar Ansarullah Ta Yemen Ta Sake Kai Wa Saudiyya Hari Da Makami Mai Linzami
Dec 19, 2017 18:59Dakarun Kungiyar Ansarullah Ta kasar Yemen sun sanar da cewa za su yi ruwan makamai masu linzami a kan masarautar saudiya
-
Abdulmalik al-Huthy: An Murkushe Babban Makirci Akan Al'ummar Yemen
Dec 04, 2017 18:50Babban sakataren kungiyar Ansarullah wanda ya gabatar da jawabi dazu ya tabbatar da kashe Ali Abdallah Saleh sannan ya ce; Rana ce ta musamman kuma ta tarihi domin an murkushe makirci da makarkashiya
-
Babban Sakataren Kungiyar Ansarullahi Ta Yamen Ya Yi Gargadi Kan Fitinar Da Ta Kunno Kai A Kasar
Dec 02, 2017 19:03Babban sakataren kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi ya yi kira ga al'ummar Yamen da su fadaka kan makircin da mahukuntan Saudiyya suke kitsawa da nufin hada al'ummar Yamen fada a tsakaninsu.
-
Ansarullah: Amurka Da Kawayenta Suna Goyon Bayan Ta'addanci.
Oct 13, 2017 12:36Babban sakataren Kungiyar Ansarullah ta Yemen, Abdulmalik al-Huthy ya ce wajibi ne a sauya sunan kawancen kasa da kasa da Amurka take jagoranta zuwa na goyon bayan ta'addanci maimakon na fada da ta'addanci.
-
Kungiyar Ansarullah Ta Yemen: Saudiyya Da Hadaddiyar Daular Larabawa 'Yan Koren Amurka Ne.
Sep 30, 2017 17:57Shugaban kungiyar ta Ansarullah Abdulmalik al-Huthy ya fadawa masu juyayin Ashura a yau a birnin Sanaa cewa; Kasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa Suna a matsayin yaran Amurka ne a wannan yankin.
-
Yemen: An Yi Tattaunawa A Tsakanin Tsohon Shugaban Kasa Abdallah Saleh Da Jagoran 'Yan Huthi.
Sep 13, 2017 18:59Tattaunawar a tsakanin Abdulmalik Badruddin al-huthy da Ali Abdullah Saleh ta maida hankali ne akan dinke barakar da ke tsakaninsu domin kalubalantar makiya.