-
Tsohon Shugaban Kasar Yemen Ya Ce: Kan Al'ummar Kasar A Hade Yake Wajen Fada Da Mamayar Saudiyya.
Sep 05, 2017 09:22Ali Abdallah Saleh ya kore cewa suna da sabani da kungiyar Ansarullah, sannan ya kara da cewa; kan al'ummar kasar a dinke yake domin ci gaba da fuskantar wucegona da irin Saudiyya.
-
Kungiyar Ansarullah Ta Tabbatar Da Kalubalantar Sojojin Hayar Saudiya
Aug 26, 2017 16:15Wani Jigo a majalisar siyasar kungiyar gwagwarmayar ansarullah ta kasar yemen ya tabbatar da cewa za su tsananta kalubalantar duk wani hari wuce gona da iri na sojojin hayar saudiya
-
Kungiyar Ansarullah Ta Ja Kunne Kan Goyon Bayan Wuce Gona Da Irin Saudiyya A Yemen
Aug 05, 2017 10:23Kungiyar Ansarullah (da aka fi sani da 'yan Houthi) ta kasar Yemen ta ja kunnen kasashen duniya da kungiyoyin kasa da kasa kan ci gaba da goyon bayan wuce gona da irin kasar Saudiyya da kawayenta a kan al'ummar Yemen a daidai lokacin da yanayin al'ummar kasar ke ci gaba da munana.
-
Alhuthi: Amurka Da Isra'ila Ne Tushen Matsalolin Gabas Ta Tsakiya
Apr 24, 2017 07:01Jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya bayyana Amurka da Isra'ila a matsayin ummul haba'isin dukkanin matsalolin yankin gabas ta tsakiya.
-
Kungiyar Ansarullah Ta Bukaci Gudanar Da Binciken Kasa Da Kasa Kan Harin Saudiyya Wajen Jana'iza A Yemen
Oct 17, 2016 05:53Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen da aka fi sani da kungiyar 'yan Houthi ta bukaci da a gudanar da binciken kasa da kasa dangane da harin wuce gona da irin da Saudiyya ta kai wajen jana'iza a birnin Sana'a da yayi sanadiyyar mutuwar alal akalla mutane 140.