-
Jami'an Tsaron Masarautar Bahrain Sun Hana Gudanar Da Sallar Juma'a
Jul 22, 2016 15:01Mahukuntan kasar Bharian sun hana al'ummar yankin Diraz gudanar da sallar Juma'a a yau tare da hana limamin masallacin Juma'a na yankin Sheikh Muhammad Sanqur isa masallacin.
-
Mahukuntan Bahrain Na Ta Kara Kaimi Wajen Cin Zarafin Al'ummar Kasar
Jul 21, 2016 10:57Masarautar mulkin kama karya ta kasar Bahrain na ci gaba da daukar matakan cin zarafi a kan manyan malamai da kuma masu fafutukar kare hakkin bil adama da sauran al'ummar gari.
-
Damuwar Amurka Akan Rusa Babbar Jam'iyyar Adawa Da Gwamnatin Bahrain Ta yi
Jul 18, 2016 17:52Damwuar Amurka Akan Rusa Babbar Jam'iyyar Adawa Da Gwamnatin Bahrain Ta yi.
-
Al'ummar Bahrain Sun Nuna Rashin Amincewarsu Da Rusa Jam'iyyar Alwifaq
Jul 18, 2016 10:28Al'ummar kasar Bahrain a dukkanin yankunan kasar sun fito akn tituna suna nuna rashin amincewarsu da hukuncin da kotun masarutar kasar ta yanke na rusa babbar jam'iyyar siysa a kasar ta Alwifaq.
-
Masarautar Bahrain Na Shirin Gurfanar Da Ayatollah Isa Kasim
Jul 17, 2016 11:21Masarautar mulkin mulukiya ta kasar Bahrain na shirin gurfanar da Ayatollah Sheikh Isa Kasim a gaban kuliya bisa zarginsa da karbar kudaden zakka da khumusi.
-
Mahukuntan Bahrain Na Daukar Nauyin Jaridu Domin Cin Zarafin Wani Bangaren Al'umar Kasar
Jul 03, 2016 17:53Mahukuntan kasar Bharain na daukar nauyin wasu daga cikin jaridun kasar domin cin zarafin manyan jagororin bangaren masu rinjaye daga cikin al'ummar kasar.
-
Allah Wadan Cibiyoyin Kasa Da Kasa Kan Soke Takardar Dan Kasar Ayatullah Isa Qasim A Bahrain
Jun 24, 2016 05:22Cibiyoyin kasa da kasa sun biyo sauran sahun kungiyoyi da al'ummomin duniya wajen yin Allah wadai da nuna damuwarsu kan siyasar tursasawa da amfani da karfi na gwamnatin kasar Bahrain musamman bayan soke takardar shaidar dan kasa na babban malamin Shi'a na kasar Ayatullah Sheik Isa Qasim da gwamnatin ta yi.
-
Tattaunawar Ayatollah Sistani Tare Da Ayatollah Isa Kasim Ta Wayar Tarho
Jun 23, 2016 05:54Babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya tuntubi babban malamin addini na kasar Bahrain Ayatollah Sheikh Isa Kasim ta wayar tarho, domin kara tabbatar da cikakken goyon baya gare shi a kan zaluncin da yake fuskanta daga 'yan mulkin mulukiya a kasar.
-
Malamai Da 'Yan Siyasa Na Ci Gaba Da Allah Wadai Da Gwamnatin Bahrain
Jun 22, 2016 16:13Malaman addini da manyan manyan 'yan siyasan a kasashen musulmi na ci gaba da Allah wadai da gwamnatin kasar Bahrain saboda soke takardun shaidar zama dan kasa da ta yi wa babban malamin Shi'a na kasar Ayatullah Sheikh Isa Qasim.
-
Gangamin Al'ummar Bahrain A Garin Diraz Mahaifar Sheikh Isa Qasim
Jun 21, 2016 15:49Mutanen kasar Bahrain suna ci gaba da yin zaman dirshan a a cikin garin Diraz na kasar Bahrain, domin kare rayuwar babban malami a kasar bisa barazanar da yake fuskanta daga masarautar mulkin mulukiya ta kasar.