-
Iran Ta Gargadi Kasashen Turai Game Da Yarjejjeniyar Nukiya.
Jan 31, 2019 07:30A yayin da kungiyar tarayyar turai ke da'awar cewa nan ba da jimawa ba za ta samar da wata hanyar saukaka mu'amalar kasuwanci da kasar Iran, hukumomin birnin Tehran sun gargadi kungiyar da rashin cika alkawari.
-
Yerjejeniyar Nukliyar Kasar Iran Ta Maida Amurka Saniyar Ware A Duniya.
Jan 28, 2019 11:58Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa ficewar Amurka daga yerjejeniyar Nukliyar Iran ta shekara ta 2015 ya maida Amurka saniyar ware a duniya.
-
Zarif: Babu Batun Wata Sabuwar Tattaunawa Tsakanin Amurka Da Iran
Dec 16, 2018 06:55Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, babu wani batun wata sabuwar tattaunawa a halin yanzu tsakanin kasar Iran da kuma Amurka.
-
Larijani: Har Yanzu Iran Tana Da Hakkin Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya
Dec 03, 2018 16:20Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran, Dakta Ali Larijani ya bayyana cewar har ya zuwa yanzu Iran tana da hakkin ficewa daga yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya matukar dai ba a kare mata manufofinta ba.
-
Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Ta Sake Fitar Da Rahoto Kan Kasar Iran
Nov 12, 2018 18:59Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ta sake fitar da sabon rahoto kan shirin makamashin nukiliyar kasar Iran karo na goma sha uku tun bayan da duniya ta cimma yarjejeniya da kasar ta Iran.
-
Kungiyar 'Yan Ba Ruwanmu Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
Sep 27, 2018 05:48Kungiyar 'Yan Ba Ruwanmu (NAM) ta jaddada goyon bayanta ga yarjejeniyar nukiliyan da Iran ta cimma da wasu manyan kasashen duniya duk kuwa da ficewar da Amurka ta yi daga cikinta.
-
Rasha:Ci Gaba Da Kare Yarjejeniyar Nukiliya Yana Da Matukar Muhimmanci
Sep 26, 2018 19:09Babban jami'i mai kula hana yaduwar makaman Nukiliya a duniya a ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha, Vladimir Yermakov ya ce kasashen da suke ci gaba da riko da yarjejeniyar suna ba ta matukar muhimmanci
-
IAEA: Iran Tana Ci Gaba Da Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya
Sep 18, 2018 15:00A zaman da hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ta gudanar a jiya, ta sake jaddada cewa cewa har yanzu Iran tana ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tsakaninta da manyan kasashen duniya.
-
Tarayyar Turai Za Ta Ci Gaba Da Kare Huldodinta Na Tattalin Arziki Tare Da Iran
Sep 16, 2018 07:08Maya Kuchiánchik Kakakin babbar jami'a mai kula da harkokin wajen kungiyar tarayyar turai ta bayyana cewa, kungiyar tarayyar turai tana kan bakanta na ci gaba da huldodin tattalin arziki tare da kasar Iran.
-
Zarif: Ya Rage Wa Kasashen Turai Ko Dai Su Yi Tsayin Daka Ko Kuma Su Mika Kai Ga Amurka
Sep 15, 2018 16:32Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa yanzu dai komai yana hannun kasashen Turai ko dai su yi tsayin daka ko kuma su mika kai ga Amurka, yana mai cewa matukar dai Turawan ba su dauki wani mataki ba, to kuwa Iran za ta kara karfin tace sinadarin uranium da take yi.