Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

barjam

  • Amano: Iran Ta yi Aiki Da Nauyin Da Ya Rataya Akanta Akan Yarjejeniyar Nukiliya.

    Amano: Iran Ta yi Aiki Da Nauyin Da Ya Rataya Akanta Akan Yarjejeniyar Nukiliya.

    Jan 17, 2017 19:01

    Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya Ta Duniya Yokiya Amano ya ce; Iran ta yi aiki da nauyin da ya rataya a wuyanta.

  • Amurka Ta Bada Sanarwan Aiko Da Sinadarin Uranium Zuwa Iran Kamar Yadda Ta Yi Alkawari

    Amurka Ta Bada Sanarwan Aiko Da Sinadarin Uranium Zuwa Iran Kamar Yadda Ta Yi Alkawari

    Jan 09, 2017 17:00

    Wata majiyar Labarai na gwamnatin Amurka ta bayyana cewa gwamnatin ta aike da danyen sinadarin Uranium zuwa kasar Iran kamar yadda aka cimma yerjejeniya da ita a shekarar da ta gabata

  • Salihi : Iran Ba Za Ta Warware Yarjeniyar Nukiliya Matukar Daya Bangaren Ya Yi Riko Da Ita

    Salihi : Iran Ba Za Ta Warware Yarjeniyar Nukiliya Matukar Daya Bangaren Ya Yi Riko Da Ita

    Dec 18, 2016 12:45

    Shugaban hukumar makamashin nukiliya ta kasar Iran Dr. Ali Akbar salihi ya bayyana cewa Iran za ta ci gaba da yin aiki da yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tare da ita, matukar dai daya bangaren ya ci gaba da yin riko da yarjejeniyar kamar yadda aka kulla ta.

  •  Shugabar Hukumar Makamashin Nukiliya Ta Duniya Na Kan Hanyarsa Ta Zuwa Iran.

    Shugabar Hukumar Makamashin Nukiliya Ta Duniya Na Kan Hanyarsa Ta Zuwa Iran.

    Dec 17, 2016 06:22

    Yokiya Amano Zai Zo Iran A Gobe Lahadi

  • Ayatullahi Jannati: Kiyayyar Amurka Kan Iran Ya Sabawa Dokokin Kasa Da Kasa

    Ayatullahi Jannati: Kiyayyar Amurka Kan Iran Ya Sabawa Dokokin Kasa Da Kasa

    Dec 06, 2016 18:14

    Shugaban Majalisar Kwararru Masu Zaben Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin da kasar Amurka ta dauka na sake jaddada takunkumin shekaru 10 kan kasar Iran lamari ne da ya yi hannun riga da dokokin kasa da kasa, kuma hakan yana kara fayyacewa duniya wace ce Amurka.

  • Zarif: Iran Zata Dakatar Da Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Matukar Aka Aiwatar Da Takunkumi A Kanta

    Zarif: Iran Zata Dakatar Da Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Matukar Aka Aiwatar Da Takunkumi A Kanta

    Dec 03, 2016 18:03

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta dakatar da aiwatar da yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya matukar dai aka sake kakaba mata takunkumi.

  • Shamkhany: Sake Kakaba Takunkumi, Keta Yarjejeniyar Nukiliya ce.

    Shamkhany: Sake Kakaba Takunkumi, Keta Yarjejeniyar Nukiliya ce.

    Nov 16, 2016 06:56

    Kin amincewar Iran da sake kakabawa Iran takunkumi

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS