-
Shugaba Asad Na Siriya Ya Soki Lamirin Kasashen Yamma
Oct 19, 2018 19:02Shugaban kasar Siriya Bashar Al-Asad ya ce wasu daga cikin kasashen yankin da kasashen Yamma na ci gaba da yin katsa landan kan al'amuran siyasar kasar.
-
Gwamnatin Sahayoniya Ta Yi Barazanar Kashe Shugaban Kasar Siriya
Sep 17, 2018 19:07Ma'aikatar Yakin Sahayoniya ta watsa wasu hotuna tare da da'awar cewa wurin rayuwar Bashar Al-Asad ne inda ta yi barazanar hallaka Shugaban kasar ta Siriya
-
Ministan Tsaron Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ya Kai Ziyarar Aiki Zuwa Kasar Siriya
Aug 26, 2018 19:06Ministan tsaron kasar Iran ya kai ziyarar aiki zuwa kasar Siriya tare da taya shugaba Bashar Asad murnar samun gagarumar nasara a kan kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasarsa.
-
Shugaba Asad Ya Ce Tattaunawa Da Amurka Bata Lokaci Ne Kawai
Jun 23, 2018 11:15Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad ya ce ba ya jin akwai bukatar kokarin neman tattaunawa da gwamnatin Donald Trump ta Amurka don cimma wata matsaya ta magance rikicin da ke faruwa a kasarsa yana mai bayyana hakan a matsayin bata lokaci kawai.
-
Assad Ya Musanta Maganar Hadin Gwiwa Tsakanin Rasha Da Isra'ila Wajen Kawo Hari Siriya
Jun 10, 2018 10:57Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad yayi watsi da wasu rahotanni da suke cewa akwai hannun kasar Rasha ko kuma tana da masaniyya kan hare-haren baya-bayan nan da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kawo kasar kafin a kawo su.
-
Kabilun Siriya Sun Sanar Da Goyon Bayansu Ga Shugaba Asad Da Kin Amincewa Da Sojojin Waje
Jun 04, 2018 18:21Sama da kabilun kasar Siriya 70 ne suka sanar da goyon bayansu ga shugaban kasar Bashar al-Asad kamar yadda kuma suka sanar da kirkiro wani sansani na gwagwarmaya don fada da kasantuwar Amurka, Faransa da Turkiyya a kasar Siriyan.
-
Shugaban Rundunar Sojin Amurka Ya Gargadi Gwamnatin Kasar Siriya
Jun 01, 2018 13:46Shugaban rundunar sojin kasar Amurka ya gargadi gwamnatin Bashar Asad ta Siriya kan ta nisanci yin amfani da karfi a kan yankunan Kurdawar kasarta da suke shiyar arewa maso gabashin kasar ta Siriya.
-
Basshar Asad: Za a Ci Gaba Da Fada Da Ta'addanci Har Sai An Tsarkake Siriya Daga 'Yan Ta'adda
Apr 23, 2018 17:34Shugaban kasar Siriya Basshar al-Asad ya bayyana cewar fada da ta'addanci zai ci gaba da a kasar har sai lokacin da aka tsarkake dukkanin kasar Siriya daga 'yan ta'adda.
-
Shugaba Assad Ya Mayar Da Lambar Karramawa Mafi Girma Da Faransa Ta Ba Shi
Apr 20, 2018 18:50Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya mayar da wata lambar karramawa mafi girma ta shugabannin kasar Faransa da aka ba shi, domin nuna rashin amincewa da shigar Faransa cikin jerin kasashen da suka kaiwa Syria hari.
-
Assad: Harin Bangarori Uku Kan Siriya Zalunci Da Wuce Gona Da Iri Ne
Apr 15, 2018 17:23Shugaban kasar Siriya, Bashar al-Assad, ya bayyana cewar harin da Amurka ta jagoranta kan kasar Siriya wani wuce gona da iri ne da kuma zalunci ne a fili kan wata 'yantacciyar kasar yana mai jaddda cewar kasar Siriya ba ta da masana'antar kera makamai masu guba.