Pars Today
Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya bayyana cewa; yada rarraba tsakanin al'umma da kuma yada tsattsauran ra'ayi da sunan addini, su ne manyan makaman da makiya suke yin amfani da su a halin yanzu domin raunana al'ummar musulmi a duniya.
Shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad ya kai ziyara sansanonin sojojin kasar da suke kai yankin Gabashin Ghouta da ke wajen birnin Damaskus, babban birnin kasar, inda ya tattauna da sojojin da jin yanyin da suke ciki.
Shugaban na Syria da ya bayyana haka ne a wani jawabi da ya gabatar a wurin taron karawa juna sani dangane da hanyoyin kalubalnatar kawancen Amurka da Sahayoniya da kasashe masu mulkin mulukiya, sannan kuma da kare gwagwarmayar al'ummar Palasdinu.
Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad ya bayyana cewar kasar Siriya ba za ta taba mantawa da irin sadaukarwar da taimakon da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi mata ba a lokacin tsanani na yakin da aka sanya ta ciki.
Ministan harakokin tsaron Rasha ya gana da Shugaba Bashar Al-asad na Siriya a birnin Damascus.
Al'ummar Musulmi Na Gudanar Da Sallar Idin layya a mafi yawan kasashen duniya, tare da gudanar da shagulgulan sallah.
Wani jami'in gwamnatin HKI ya ce idan jumhoriyar musulinci ta Iran ta ci gaba da karfafa matsayinta a siriya, to isra'ila za ta yi lugudar wuta a kan fadar shugaban kasar Siriya.
Shugaban kasar Syria wanda ya gabatar da jawabi a yau lahadi a birnin Damascuss ya ce; Tare da cewa Syria ta yi asara mai yawa, amma kuma ta murkushe makircin kasashen turai.
Shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad yayi kakkausar suka ga kasar Turkiyya saboda ba wa 'yan ta'addan takfiriyya da suke yaki a kasar Siriyan makamai masu guba yana mai cewa ba shi da komai kashin shakku dangane da hadin gwiwan da ke tsakanin gwamnatin Turkiyya da 'yan ta'addan.
Shugaban kasar Siriya ya jaddada cewa: Babbar bukatarsu ita ce ganin an kawo karshen goyon bayan 'yan ta'adda da dakile duk wata hanyar shigarsu cikin kasar Siriya.