-
Sama Da Musulmi Dubu 5 Suka Yi Shahada Sanadiyar Harin Kungiyar Boko Haram
Dec 31, 2017 19:20Majalisar musulinci ta Najeriya reshen jahar Adamawa ta sanar da cewa sama da musulmi dubu 5 ne suka yi shahada sanadiyar hare-haren ta'addanci na kungiyar boko haram.
-
Sojojin Kamaru Sun Yi Taho Mu Gama Da 'Yan Kungiyar Bokoharam A Arewacin Kasar
Dec 24, 2017 19:04Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato majiyar tsaron kasar Kamaru na cewa; A daren juma'a ne aka kai farmaki na farko a yankin Mayo Moskota da ke kan iyaka da Najeriya tare da kashe 'yan ta'adda biyu
-
Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane Uku A Kamaru
Dec 24, 2017 12:04Majiyoyin kasar Kamaru sun sanar da mutuwar mutane uku a wasu tagwayen hare-haren ta'addanci da kungiyar Boko Haram ta kai a arewacin kasar Kamaru.
-
Boko Haram Ta Kai Hari Kan Sansanin Sojin Nijeriya A Jihar Borno
Dec 14, 2017 12:23Mayakan kungiyar Boko Haram sun kaddamar da wani hari kan sojojin Nigeriya a Kauyen Mainok da ke karamar hukumar Kaga a jihar Borno da ke shiyar arewa maso gabashin kasar da nufin kwace iko da barikin soji.
-
An Sauya Kwamandan Sojin Da Ke Yaki Da Boko Haram A Nijeriya
Dec 07, 2017 05:54Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da sauya kwamandan shirin nan na fada da kungiyar Boko Haram na Operation Lafiya Dole Manjo Janar Attahiru Ibrahim sakamakon ci gaba da munanan hare-hare da kungiyar take yi cikin 'yan kwanakin nan.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 12 A Garin Biu Da Ke Jihar Bornon Nigeriya
Dec 02, 2017 19:05Wasu 'yan ina da kisa da suka yi jigida da bama-bamai sun tarwatsa kansu a tsakanin jama'a a cikin kasuwar garin Biu da ke jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya, inda suka kashe mutane akalla goma sha biyu.
-
Wasu Mutane 5 Sun Mutu A Wani Sabon Hari Da Boko Haram Suka Kai Adamawa
Nov 30, 2017 15:50Wasu rahotanni sun alal akalla mutane 5 sun rasa rayukansu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin ta'addanci da 'yan kungiyar Boko Haram suka kai kauyen Wuna da ke karamar hukumar Madagali ta jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Nijeriya a daren jiya Laraba.
-
Sojojin Nigeriya Sun Kashe 'Yan Kungiyar Boko Haram Tare Da Kame Wani Kwamandansu
Nov 30, 2017 06:52A ci gaba da samamen da rundunar sojin Nigeriya ke gudanarwa a dajin Sambisa babban sansanin mayakan kungiyar Boko Haram, sojojin sun kashe mayakan kungiyar Boko Haram 4 tare da kame wani daga cikin kwamandojin kungiyar.
-
Sojoji Sun Fatattaki 'Yan Boko Haram daga Garin Magumeri Bayan Sun Kwace Shi
Nov 26, 2017 17:20Rundunar sojin Nijeriya ta bayyana cewar dakarunta sun fatattaki 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram daga garin Magumeri da ke kimanin kilomita 50 daga birnin Maiduguri babban birnin jihar Borno bayan da 'yan kungiyar suka kwashe garin a jiya Asabar.
-
Boko Haram ta kwace garin Magumeri na jihar Borno
Nov 26, 2017 12:11Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun karbe iko da garin Magumeri da ke arewa maso yammacin Maiduguri, babban birnin jihar Borno.