Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

burkina faso

  • Kasashen Nijar, Burkina Faso Da Mali Sun Amince Da Kafa Rundunar Hadin Gwiwa Na Fada Da Ta'addanci

    Kasashen Nijar, Burkina Faso Da Mali Sun Amince Da Kafa Rundunar Hadin Gwiwa Na Fada Da Ta'addanci

    Jan 25, 2017 18:21

    Shugabannin kasashen Nijar, Burkina Faso da Mali sun amince da kafa wata runduna ta hadin gwiwa a tsakaninsu da nufin fada da ta'addanci da matsalar rashin tsaro da suke fuskanta a kan iyakokin su.

  • Burkina Faso: Shugaban Kasa ya kira yi Al'ummar Kasar Da su Zama Masu

    Burkina Faso: Shugaban Kasa ya kira yi Al'ummar Kasar Da su Zama Masu

    Jan 01, 2017 12:05

    Shugaban na Burkina Faso Roch Marc Christian Kabore a sakonsa na sabuwar shekara ya ce tabbatar da tsaro a kasar yana da bukatuwa da hadin kan al'ummar kasar.

  • Sojojin Burkina Faso 12 Sun Mutu Sakamakon Harin Da Aka Kai Wa Sansaninsu

    Sojojin Burkina Faso 12 Sun Mutu Sakamakon Harin Da Aka Kai Wa Sansaninsu

    Dec 16, 2016 17:12

    Rahotanni daga kasar Burkina Faso sun bayyana cewar wasu sojojin kasar su 12 sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da wasu 'yan bindiga suka kai wa wani sansaninsu da ke 'yankin Nassoumbou da ke lardin Soum da ke arewa masu yammacin kasar.

  • An Kashe Mutane Biyu A Wani Harin Da Yan Bindiga Suka Kai A Arewacin Borkina Faso

    An Kashe Mutane Biyu A Wani Harin Da Yan Bindiga Suka Kai A Arewacin Borkina Faso

    Nov 14, 2016 16:30

    Wata majiyar labarai daga birnin wagadugu babban birnin Borkina Faso ta bayyana cewa yan binda wadanda har yanzun ba'a tantance ko su waye ba sun kashe mutane biyu a arewacin kasar

  • Shugaban Kasar Burkina Faso Ya Kira Kan Daura Damarar Yaki Da Ta'addanci

    Shugaban Kasar Burkina Faso Ya Kira Kan Daura Damarar Yaki Da Ta'addanci

    Oct 30, 2016 10:29

    Shugaban kasar Burkina Faso ya yi kira ga al'ummar kasarsa kan daura damarar yaki da duk wani aikin ta'addanci a duk fadin kasar.

  • Burkina Faso : An Zargi Mutanen Compaore Da Kokarin Yin Juyin Mulki

    Burkina Faso : An Zargi Mutanen Compaore Da Kokarin Yin Juyin Mulki

    Oct 24, 2016 17:21

    Jam'iyya mai mulki a Burkina faso ta zargi mutanen tsohon shugaban kasar Blaise Compaore da yunkurin yin juyin mukin wa shugaban kasar Roch Marc Christian Kabore.

  • Yunkurin juyin milkin da bai ci nasara ba a kasar Burkina Faso

    Yunkurin juyin milkin da bai ci nasara ba a kasar Burkina Faso

    Oct 21, 2016 17:53

    Gwamnatin Burkina Faso ta sanar da wani yunkurin kifar da Gwamnati daga bangare tsofin jami'an fadar shugaban kasar

  • Jami'an Tsaron Burkina Faso Sun Kashe Wasu 'Yan Bindiga A Gabashin Kasar

    Jami'an Tsaron Burkina Faso Sun Kashe Wasu 'Yan Bindiga A Gabashin Kasar

    Oct 09, 2016 06:18

    Majiyar tsaron Burkina Faso ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun kashe wasu 'yan bindiga biyu da ake zargin 'yan ta'adda ne a yankin gabashin kasar.

  • Yajin Aikin Masu Burodi A Kasar Borkina Faso:

    Yajin Aikin Masu Burodi A Kasar Borkina Faso:

    Jun 11, 2016 18:51

    Ma'aiaktan Gidan Burodi Sun Tsunduma Yajin Aiki Saboda Karancin Albashi.

  • Kungiyoyin Farar Hula A Burkina Faso Na Yin Kira Da Cire Hukuncin Kisa Daga Dokokin Kasar

    Kungiyoyin Farar Hula A Burkina Faso Na Yin Kira Da Cire Hukuncin Kisa Daga Dokokin Kasar

    Jun 11, 2016 06:47

    Wasu daga cikin kungiyoyin farar hula akasar Burkina Faso suna yin kira da a cire hukuncin kisa daga cikin kundin tsarin dokoki na kasar baki daya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS