Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

daesh

  • Sojojin Lebanon Sun Dakatar Da Bude Wuta Don Sasantawa Kan Sojojin Da Ke Hannun Daesh

    Sojojin Lebanon Sun Dakatar Da Bude Wuta Don Sasantawa Kan Sojojin Da Ke Hannun Daesh

    Aug 27, 2017 11:49

    Sojojin kasar Lebanon sun dakatar da bude wuta da mayakan kungiyar Daesh a Lebanon don tattauna batun sakin sojojin kasar da ke hannun Daesh.

  • Sojojin Iraki Sun Kwato Sama Da 90% Na Garin Tal Afar Daga Hannun Da'esh

    Sojojin Iraki Sun Kwato Sama Da 90% Na Garin Tal Afar Daga Hannun Da'esh

    Aug 27, 2017 04:56

    Kakakin rundunar hadin gwiwa ta kasar Iraki Birgediya Janar Yahya Rasool ya bayyana cewar dakarun kasar da suke samun daukin dakarun sa kai na Hashd al-Sha'abi sun sami nasarar kwato sama da kashi 90% na birnin Tal Afar daga hannun 'yan ta'addan Da'esh, kuma nan gaba kadan za su kwace dukkanin birnin.

  • Libya: An Kama Bayahude Da Ya yi Badda Bami Yana Limanci

    Libya: An Kama Bayahude Da Ya yi Badda Bami Yana Limanci

    Aug 26, 2017 19:01

    Jami'an kasar Libya sun sanar da cewa mutumin da suka kama a matsayin kwamandan kungiyar Da'esh, yana aiki ne da kungiyar leken asirin Haramtacciyar Kasar Isra'ila ne ta Mosad.

  • An Gano Makeken Kabari Da Aka Bisne Mutane 500 A Birni Mausil

    An Gano Makeken Kabari Da Aka Bisne Mutane 500 A Birni Mausil

    Aug 26, 2017 16:15

    Dakarun kasar Iraki sun gano wani makeken kabarin na bai daya a kusa da gidan yarin kungiyar ta'addancin ISIS a birnin Mausil babban birnin jihar Nainuwa dake arewacin kasar

  • Gwamnatin Kasar Turkiyya Ta Mika Yan Ta'adda Ukku Ga Kasar Tunisia

    Gwamnatin Kasar Turkiyya Ta Mika Yan Ta'adda Ukku Ga Kasar Tunisia

    Aug 26, 2017 12:47

    Kakakin kotunan na musamman don hukunta yan ta'adda a kasar Tuniya ya bada sanarwan cewa kotunan sun karbi yan ta'adda guda ukku daga kasar Turkiya kuma sun jefa su a cikin kurkuku a kasar.

  • Yan Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Sun Fille Kawunan Mutane 11 A Kasar Libiya

    Yan Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Sun Fille Kawunan Mutane 11 A Kasar Libiya

    Aug 23, 2017 19:02

    Wasu gungun 'yan bindiga sun kai hari kan wani wajen binciken ababan hawa a yankin kudancin birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya, inda suka fille kawunan mutane 11 kuma 9 daga cikinsu sojojin gwamnatin kasar.

  • Hadi Amiri: Mafi Yawan 'Yan Ta'addan ISIS A Tal Afar 'Yan Kasashen Waje Ne

    Hadi Amiri: Mafi Yawan 'Yan Ta'addan ISIS A Tal Afar 'Yan Kasashen Waje Ne

    Aug 21, 2017 19:14

    Daya daga cikin manyan kwamandojin dakarun sa kai na kasar Iraki Hadi Al-amiri ya bayyana cewa, mafi yawan mayakan 'yan ta'addan Daesh da ke cikin garin tal Afar 'yan kasashen ketare ne.

  • Sojojin Labanon Sun Kaddamar Da Hare-Haren Korar 'Yan Kungiyar Da'esh Daga Kasar

    Sojojin Labanon Sun Kaddamar Da Hare-Haren Korar 'Yan Kungiyar Da'esh Daga Kasar

    Aug 19, 2017 16:35

    Babban hafsan sojojin kasar Labanon Sojojin Janar Joseph Aoun ya bayyana cewar sojojin kasar sun kaddamar da hare-haren zuwa sansanonin 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da suke gabashin kasar da nufin fatattakansu daga yankunan kasar da suke rike da su.

  • Hizbullah: Manufar ISIS Ita Ce Bakanta Fuskar Musulunci A Idon Duniya

    Hizbullah: Manufar ISIS Ita Ce Bakanta Fuskar Musulunci A Idon Duniya

    Aug 19, 2017 05:40

    Kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta yi tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai birnin Barcelona na kasar Spain, tare da bayyana hakan a matsayin hankoron bata sunan addinin muslunci.

  • Palasdinu: Da'esh Ta Dauki Alhakin Kashe Kwamandan Kungiyar Hamas

    Palasdinu: Da'esh Ta Dauki Alhakin Kashe Kwamandan Kungiyar Hamas

    Aug 18, 2017 06:40

    A jiya alhamis ne dai aka kai harin kunar bakin wake a yanki9n Rafaha da ke kan iyakar palasdinu da Gaza, wanda ya yi sanadin shahadar NIdhal al-ja'afari, da yake daya daga kwamandojin Izzuddin alkassam.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS