-
Dr Ruhani Ya Ce: Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Babbar Misali Ce Ta Munafuci A Wannan Zamani
Aug 17, 2017 18:59Shugaban kasar Iran ya bayyana kungiyar ta'addanci ta Da'ish da masu goya musu baya a matsayin manyan misalai na tushen munafuci da rusa rayuwar al'umma a wannan zamani.
-
Dakarun IRGC Na Iran Sun Sanar Da Shirin Daukar Fansa Kan 'Yan "Da'esh"
Aug 17, 2017 05:38Kakakin dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) Birgediya Janar Ramazan Sharif ya bayyana cewar za su dau fansa kan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) sakamakon kisan gillan da suka yi wa daya daga cikin dakarun kare juyin da suka kama a kasar Siriya ta hanyar yi masa yankan rago.
-
Sojojin Libya Sun Kame' Yan Kungiyar Ta'addanci Ta Da'esh Su 7
Aug 10, 2017 12:25Jami'in sojojin Libya janar Mahmud Sharif al-Hashimy ne ya sanar da kame 'yan kungiyar ta Da'esh, a jiya laraba a garin Sabha da ke kudancin kasar.
-
Siriya : Kawacen Da Amurka Ke Jagoranta Ya Kashe Fararen Hula 29 A Raqa
Aug 09, 2017 06:33Hare haren da kawancen kasa da kasa da Amurka ke jagoranta kan yaki da kungiyar IS na ci gaba da ritsawa da fararen hula a Siriya.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Kama 'Yan Ta'addan Da'esh 27 Da Suke Son Kai Hari Kasar
Aug 07, 2017 17:23Jami'an tsaron kasar Iran sun sanar da samun nasarar kama wasu 'yan ta'adda guda 27 da suke da alaka da kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kokarin da suke yi na kawo harin ta'addancin cikin kasar Iran din.
-
Sayyid Nasrallah Ya Ja Kunnen 'Yan Da'esh Da Su Bar Labanon Tun Lokaci Bai Kure Musu Ba
Aug 05, 2017 10:24Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya jinjinawa dakarun kungiyar saboda nasarar da suka samu na fatattakan 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Jabhatun Nusra daga kasar yana mai jan kunnen 'yan kungiyar Da'esh da su yi kiyamul laili wa kansu su bar kasar tun lokaci bai kure musu ba.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Killace 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish A Sansaninsu Na Karshe
Jul 25, 2017 06:28Sojojin gwamnatin Siriya da dakarun sa-kai musamman na kabilun Larabawan kasar sun kora mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish zuwa sansaninsu na karshe da ke gefen garin Riqqah a yankin arewacin kasar.
-
Amurka : Ba Mu Da Hujja Akan Mutuwar Jagoran IS
Jul 14, 2017 15:01Amurka ta sanar da cewa kawo yanzu ba tada wata cikakiyar hujja akan cewa an hallaka jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta IS ko kuma Da'esh cewa da Abou Bakr al-Baghdadi.
-
Sojojin Gwamnatin Syria Sun Ragargaza Wasu Sansanonin 'Yan Ta'addan ISIS
Jul 12, 2017 18:01A ci gaba da kara nausawa da dakarun Syria suke yia cikin yankunan da ke karkashin ikon 'yan ta'addan ISIS, a jiya dakarun na Syria sun ragargaza wasu sansanonin 'yan ta'addana cikin yankin Badiyyah da ke arewacin kasar.
-
Kungiyar ISIS Ta Tabbatar Da Mutuwar Bagdadi
Jul 11, 2017 12:15Cikin Sanarwar da fitar, Kungiyar Ta'adancin Ta ISIS ta tabbatar da mutuwar Shugaban ta Abubakar Bagdadi