-
Iraki: An Halaka Shugaban Kungiyar ISIS Na Birnin Mosul
Jul 08, 2017 06:53Jami'an sojan kasar Iraki sun sanar da hallaka kwamanadan kungiyar Da'esh, na birnin Mosel wanda ake kira da "Abu Zayd" a jiya juma'a.
-
Masar: Kungiyar Da'esh Ta Dauki Alhakin Kashe Sojojin Masar Fiye Da 20
Jul 08, 2017 06:50A jiya juma'a ne dai aka kai hari a wuraren biyu na bincike, a yankin Sinaa ta arewa da ya ci rayukan sojoji 23.
-
Kungiyar ISIS Ta Kona Mutane 12 Lokaci Guda A Iraki
Jul 02, 2017 06:31A cikin wani sabon ta'addanci da kungiyar ISIS ta aiwatar a kasar Iraki, ta kona fararen 12 a garin Hawija dake kudu maso yammacin jihar Karkuk.
-
Syria: An Kashe Kwamandojin "Da'esh" Masu Yawa
Jun 30, 2017 06:37Tashar Telbijin din "Russia Today" ta gwamnatin Rasha ta ce; Harin da sojojin Syria su ka kai a Dar'a ya yi sanadin mutuwar kwamandojin Da'esh 10.
-
Lebanon Ta Mikawa Iraki Jami'in Kungiyar "Da'esh' Mai Hada Makamai Masu Guba.
Jun 30, 2017 06:37Babban mai shigar da kara na kasar Lebanon Samir Hammud ya fada a jiya asabar cewa: An Mika Ziyad Ahmad al-Daula'i ga gwamnatin Iraki.
-
Haidar Abadi Ya Sanar Da Kawo Karshen Mulkin ISIS A Iraki
Jun 29, 2017 17:35Firayi Ministan Iraki Haidar Abadi ya sanar da kawo karshen mulkin 'yan ta'adda a kasar Iraki baki daya, bayan kawo karshensu a Mausul.
-
Peter Ford: Iran Ta Aike Da Babban Sako Da Makamai Masu Linzami
Jun 19, 2017 17:33Tsohon jakadan Birtaniya akasar Syria Peter Ford ya bayyana cewa, Iran ta aike da babban sako mai girgiza zukata ta hanyar harba makaman ballistic zuwa sansanonin 'yan ta'adda a cikin kasar Syria.
-
Wani Babban Kwamandan ISIS Ya Halaka A Harin Da Iran Ta Kai A Syria
Jun 19, 2017 17:24Daya daga cikin manyan kwamnadojin kungiyar 'yan ta'addan takfiriyya ta (Daesh) ISIS ya halaka sakamakon harin da Iran ta kaddamar a jiya a kan sansanonin 'yan ta'adda a Syria.
-
Rasha ta ce mai yiyuwa ne ta kashe al-Baghdadi
Jun 16, 2017 18:16Rasha ta ce tana tunanin dakarunta sun kashe jagoran kungiyar IS Abu Bakr al Baghdadi da ke da’awar jihadi a Syria da Iraqi a wani hari da suka kai a Raqqa.
-
Dakarun Iraki Sun Kwato Yankin "Al-Zanjili" Daga Hannun 'Yan Ta'addan Da'esh
Jun 10, 2017 17:10Rundunar sojin kasar Iraki ta ba da sanarwar cewa dakarun kasar sun sami nasarar kwato yankin Al-Zanjili da ke yammacin garin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh (ISIS) lamarin da ke nuni da cewa sauran 'yan wasu yankuna ne kawai suka rage a hannun 'yan ta'adda.