Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

daesh

  • Kwamitin Tsaron MDD Yayi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Tehran

    Kwamitin Tsaron MDD Yayi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Tehran

    Jun 08, 2017 05:22

    Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya, cikin wata sanarwa da ya fitar a safiyar yau din nan Alhamis, yayi Allah wadai da kuma kakkausar suka ga harin ta'addancin da aka kai Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

  • Ayat. Khamenei: Koda Wasa Harin Ta'addancin Tehran Ba Zai Kashe Gwuiwan Al'ummar Iran Ba

    Ayat. Khamenei: Koda Wasa Harin Ta'addancin Tehran Ba Zai Kashe Gwuiwan Al'ummar Iran Ba

    Jun 08, 2017 05:20

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar koda wasa harin ta'addancin da aka kai birnin Tehran ba zai raunana gwiwan al'ummar Iran wajen fuskantar duk wata barazana ba, yana mai jaddada cewar da yardar Allah za a tumbuke tushen ta'addanci.

  • Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Kashe 'Yan Ta'addan Da'ish Kimanin 60 A Gabashin Kasar

    Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Kashe 'Yan Ta'addan Da'ish Kimanin 60 A Gabashin Kasar

    Jun 07, 2017 06:30

    Sojojin gwamnatin Siriya sun samu nasarar kashe 'yan ta'addan kungiyar Da'ish kimanin 60 a yankunan da suke garin Dier-Zur a shiyar gabashin kasar.

  • Wani Dan Majalisar Dokokin Amurka Ya Yi Kakkausar Suka Kan Alakar Amurka Da Saudiyya

    Wani Dan Majalisar Dokokin Amurka Ya Yi Kakkausar Suka Kan Alakar Amurka Da Saudiyya

    Jun 01, 2017 19:22

    Wani dan Majalisar Dokokin Amurka ya yi kakkausar suka kan alakar kasarsa da Saudiyya musamman mu'amalar makamai da suka kulla a tsakaninsu.

  • Rasha: An Gano Maboyar Kera Bama-bamai Ta Kungiyar Da'esh A Birnin Moscow.

    Rasha: An Gano Maboyar Kera Bama-bamai Ta Kungiyar Da'esh A Birnin Moscow.

    May 26, 2017 06:45

    Jami'an tsaron kasar Rasha, wacce ta yi wannan sanarwa ta kuma kame mutane hudu da su ke da alaka da kungiyar ta'addancin ta Da'esh.

  • Kungiyar Da'ish Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Ayyukan Ta'addancinta A Garin Mosel Na Iraki

    Kungiyar Da'ish Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Ayyukan Ta'addancinta A Garin Mosel Na Iraki

    May 24, 2017 18:49

    Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta aiwatar da kisan gilla kan wasu fararen hula da ta kama suna kokarin tserewa daga yankin Assirajkhanah da ke yammacin garin Mosel domin tsira da rayuwarsu.

  • Sojojin Iraki Sun Kwato Kimanin Kashi 90% Na Garin Mosul Daga Hannun ISIS

    Sojojin Iraki Sun Kwato Kimanin Kashi 90% Na Garin Mosul Daga Hannun ISIS

    May 17, 2017 05:52

    Dakarun kasar Iraki da suke samun daukin dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar kwato kimanin kashi 90% na yammacin garin Mosul a kokarin da suke ci gaba da yi na fatattakan 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) daga garin na Mosul wanda shi ne gari na biyu mafi girma a kasar.

  • An Hallaka Daya Daga Cikin Kwamandojin IS A Kudancin Damascus

    An Hallaka Daya Daga Cikin Kwamandojin IS A Kudancin Damascus

    May 11, 2017 19:17

    Daya daga Komondojin Kungiyar IS ya hallaka a kudancin birnin Damascus fadar mulkin kasar Siriya

  • An Cafke Mambobin Kungiyar (Daesh) ISIS A Morocco

    An Cafke Mambobin Kungiyar (Daesh) ISIS A Morocco

    May 11, 2017 11:58

    jami'an tsaron kasar Morocco sun samu nasarar damke wasu daga cikin mambobin kungiyar 'yan ta'adda ta Daesh a kasar.

  • Syria: Mayakan Kurdawa Sun Kashe 'Yan kungiyar Da'esh Fiye Da 100

    Syria: Mayakan Kurdawa Sun Kashe 'Yan kungiyar Da'esh Fiye Da 100

    May 06, 2017 13:30

    Mayakan na kurdawa sun kashe 'yan ta'addar Da'esh 120 a gundumar Rikkah da ta ke arewacin Syria.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS