Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

daesh

  • Rasha A Shirye Take Ta Tura Da Sojojin Kasanta Cikin Siriya Don Fada 'Yan Ta'adda

    Rasha A Shirye Take Ta Tura Da Sojojin Kasanta Cikin Siriya Don Fada 'Yan Ta'adda

    Apr 24, 2017 17:13

    Majiyoyin sojin kasar Siriya sun bayyana cewar Rasha ta sanar da gwamnatin kasar Siriya cewa a shirye take ta tura da sojojinta na kasa zuwa kasar Siriyan don taimakawa gwamnatin a fadar da take yi da 'yan ta'addan takfiriyya da suke samun goyon bayan kasashen waje.

  • Harin Ta'addamci A Birnin Paris Zai Yi Tasiri A Zaben Kasar Faransa

    Harin Ta'addamci A Birnin Paris Zai Yi Tasiri A Zaben Kasar Faransa

    Apr 21, 2017 12:21

    A jiya ne wani dan ta'adda ya kai hari kan yansanda a birnin Paris na kasar Faransa ya kuma kashe guda daga cikinsu a yayinda ya raunata wasu biyu

  • Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Birnin Paris

    Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Birnin Paris

    Apr 21, 2017 05:32

    Kungiyar ta'addancin ta ISIS ta dauki alhakin harin da aka kai birnin Paris na kasar Faransa a daren jiya Alkhamis

  • Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Fille Kawunan Irakawa 17 A Garin Karkuk Na Kasar Iraki

    Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Fille Kawunan Irakawa 17 A Garin Karkuk Na Kasar Iraki

    Apr 17, 2017 05:50

    Kungiyar ta'addanci ta Da'ish tana ci gaba da aiwatar da ayyukan wuce gona da iri kan al'ummar Iraki, inda a jiya Lahadi ta fille kawunan fararen hula 17 a garin Karkuk da ke arewacin kasar Iraki.

  • Masar : IS Ta Dauki Alhakin Harin Da Ya Kashe Mutane 43

    Masar : IS Ta Dauki Alhakin Harin Da Ya Kashe Mutane 43

    Apr 09, 2017 17:22

    Kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh ta dauki alhakin kai hare-haren da sukayi sanadanin mutuwar mutane akalla 43 a wasu majami'i biyu na Masar a wannan safiyar.

  • Lebanon: Taho Mu gama a tsakanin Sojoji Da 'Yan ta'adda

    Lebanon: Taho Mu gama a tsakanin Sojoji Da 'Yan ta'adda

    Apr 06, 2017 18:57

    Sojojin Kasar Lebanon sun yi taho mu gama da 'yan ta'adda a gabacin kasar.

  • Sojojin Masar Sun Yi Nasarar Kashe Daya Daga Cikin Jagororin 'Yan Ta'addan Kasar

    Sojojin Masar Sun Yi Nasarar Kashe Daya Daga Cikin Jagororin 'Yan Ta'addan Kasar

    Apr 03, 2017 05:38

    Sojojin gwamnatin Masar sun yi nasarar halaka daya daga cikin jagororin kungiyar ta'addanci ta Da'ish da ke yankin Tsibirin Sina na kasar.

  • Sojojin Iraki Sun Kashe Jagoran Da'esh Na Biyu

    Sojojin Iraki Sun Kashe Jagoran Da'esh Na Biyu

    Apr 02, 2017 10:16

    Rundinar sojin Iraki ta sanar da kashe jagora na biyu na kungiyar IS (Da'esh) wato Ayad Hamid al-Jumaili, yayin wani farmaki da sojojin kasar suka kai kwanan baya a yankunan yammacin kasar.

  • Sojojin Iraki Sun Ce Sun Kashe Mutum Na Biyu A Kungiyar ISIS Na Kasar

    Sojojin Iraki Sun Ce Sun Kashe Mutum Na Biyu A Kungiyar ISIS Na Kasar

    Apr 02, 2017 04:54

    Kakakin hukumar leken asiri ta kasar Iraki ya bayyanar cewa sojojin kasar sun sami nasarar hallaka Ayad al-Jumaili, wanda ake dauka a matsayin mataimakin shugaban kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kasar Iraki karkashin jagorancin Abu Bakr al-Baghdadi, a wani hari ta sama da suka kai mabuyarsa.

  • Iraki: 'Yan ta'adda Sun Yi Wa Mutane Fiye Da 100 Kisan Kiyashi A Mosel.

    Iraki: 'Yan ta'adda Sun Yi Wa Mutane Fiye Da 100 Kisan Kiyashi A Mosel.

    Mar 27, 2017 12:11

    Majiyar tsaron Iraki ta ce; yan 'ta'addar kungiyar Da'esh sun kashe mutane 191 da su ke kokarin ficewa daga wani yanki na birnin Mosel.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS