-
Wasu Sojojin Masar Goma Sun Rasa Rayukansu A Harin Da Aka Kai Musu A Yankin Sina'
Mar 23, 2017 16:34Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar wasu jami'an tsaron kasar su 10 sun mutu sakamakon harin da aka kai wa motocinsu da bama-bamai yayin wani harin da suka kai tsakiyar yankin Sina'i a ci gaba da fada da ta'addanci da suke yi a yankin.
-
Kungiyar Da'esh (ISIS) Ta Dauki Alhakin Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birtaniyya
Mar 23, 2017 16:33Kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) ta sanar da cewa ita ce ta kai harin ta'addancin da aka kai majalisar dokokin Birtaniya a jiya Laraba, wanda ya yi sanadin mutuwar akalla mutane biyar ciki har da wanda ya kai harin.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda Da Dama A Yankunan Kasar
Mar 22, 2017 17:56Sojojin gwamnatin Siriya sun yi nasarar halaka 'yan ta'adda fiye da 150 a yankin Jubar da ke lardin Raqqa a shiyar arewacin kasar.
-
Sojojin Iraki Sun Gama Yin Kawanya Wa 'Yan ISIS A Garin Mosul
Mar 18, 2017 11:22Ma'aikatar tsaron kasar Iraki ta sanar da cewa a halin yanzu dakarun kasar sun gama yin kawanya wa 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a yammacin garin Mosul, tungar karshe ta 'yan kungiyar a kasar Irakin.
-
An Cafke Masu Alaka Da Da'eh 15 A Marocco
Mar 18, 2017 05:52Hukumomi a kasar Marocco sun sanar da cafke mutane 15 da ake zargi da alaka da kungiyar 'yan ta'adda ta da'esh.
-
Iraki : Da'esh Ta Shiga Tsaka- Mai- Wuya A Mosul
Mar 12, 2017 18:13Dakarun Iraki sun yi nasara mamaye duk hanyoyin motoci dake kaiwa Birnion Mosul daga yammaci, wanda kuma ya zama babban kalubale ga kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a babban sansanin na ta dake Iraki.
-
Yadda Kungiyar Da'esh Ke Shan Kashi A Mosul Na Iraki
Mar 10, 2017 06:00A yayin da bayanai ke cewa jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh, Abou Bakr Al-Baghdadi ya tsere daga Mosul, kungiyar na ci gaba da rasa yankunan da take rikeda a wannan yankin na Mosul a Iraki.
-
Dakarun Iraki Suna Ci Gaba Da Fatattakar 'Yan Ta'addan ISIS A Mausul
Mar 07, 2017 07:39Dakarun gwamnatin Iraki da sauran dakarun sa kai na al'ummar kasar suna ci gaba da fatattakar 'yan ta'addan ISIS (Daesh) a yammacin birnin Mausul.
-
Aljeriya: Kungiyar Isis Ta Dauki Alhakin Kai Hari A Wani Ofishin 'Yan Sanda
Feb 28, 2017 08:08Jaridar Lo Figaro ta Faransa ta ambato kungiyar 'yan ta'adda ta Isis tana cewa ita ce ta kai harin bom a ofishin 'yan sanda da ke yankin Bab El Kantara.
-
Rasha Ta Ce Za Ta Yi Watsi Da Duk Wani Sabon Takunkumi A Kan Syria
Feb 25, 2017 13:15Gwamnatin kasar Rasha ta yi barazanar hawa kujerar naki dangane da duk wani yunkurin kakaba wasu sabbin takunkumai a kan kasar Syria a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya.