-
Dakarun Iraki Sun Halaka 'Yan ta'addan Takfiriyyah Na ISIS Fiye Da 100 A Yau
Feb 20, 2017 17:25Rundunar sojin kasar Iraki ta sanar da halaka 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyyah na ISIS fiye da 100 a yau a Litinin a kudancin birnin Mausul, daga ciki kuwa har da wasu manyan kwamandojojin kungiyar.
-
Sojojin Iraki Sun Kwato Wasu Garuruwam Yammacin Mosul Daga Hannun 'Yan ISIS
Feb 20, 2017 06:23Sojojin kasar Iraki da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar kwato wasu garuruwa da suke wajen garin Mosul bayan kaddamar da farmakin karshen a jiya Lahadi da nufin kwato Yammacin garin Mosul din da ya rage a hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS).
-
Malaman Masar Sun Maida Martani Akan Fatawar Da'esh Ta Kashe Wasu Malamai.
Feb 16, 2017 06:15Cibiyar Yin Fatawa Ta Masar ta ce; Kungiyar Da'esh ba ta da masaniya akan ma'anar jihadi ko kuma shari'ar musulunci.
-
Sojojin Syria Sun Sake Samun Nasara Akan 'Yan Ta'adda.
Feb 08, 2017 06:48Sojojin Syria Sun kwace wasu sabbin sansanoni daga hannun kungiyar Da'esh a yammacin birnin Ta'dammu a jiya talata.
-
Iraki: An Kashe 'Yan kungiyar Ta'adda Ta Da'esh A gundumar Nainawa
Feb 04, 2017 19:24Jiragen yakin Iraki sun kashe 'yan kungiyar Da'esh masu yawaa gundumar Nainawa a yau asabar.
-
An Kama Wasu Mutane Ukku Wadanda Suke Aiki Da Kungiyar Daesh
Feb 01, 2017 06:23Majiyar labarai daga kasar Jamus ta bayyana cewa jami'an tsaron kasar sun kama mutane ukku wadanda suke aiki da kungiyar yan ta'adda ta Daesh daga kasar Iraqi da siria.
-
Dakarun Iraki Sun Killace Mayakan 'Yan Ta'adda Na ISIS A Yammacin Mausul
Jan 15, 2017 19:04A ci gaba da fatattkar 'yan ta'addan ISIS da dakarun kasar Iraki ke yi a gundumar Nainawa, a yau sun killace adadi mai yawa na 'yan ta'adda a yammacin birnin Mausul, babban birnin lardin Nainawa.
-
Syria: Sojojin Syria Na ci Gaba Da Samun Nasara A kan 'Yan Ta'adda.
Jan 15, 2017 07:27"Yan ta'addar da su ke kusa da Deirzur Suna ci gaba da Shan kashi a hannun sojojin Syria
-
Sojojin Iraki Na Ci Gaba Da Samun Nasara A Yakin Kwato Garin Mosul
Jan 08, 2017 06:36Rahotanni daga kasar Iraki na nuni da cewa sojojin kasar na kusa da kwace kogin Dijlah (Tigris) da ya ratsa tsakiyar garin Mosul lamarin da ya ke ci gaba da tilastawa 'yan ta'addan Daesh ja da baya a kokarin da sojojin suke yi na kwace garin daga hannun 'yan ta'addan.
-
john Kerry: An Kirkiro Da'esh ( ISIS) Ne Domin Ta Kifar Da Gwamnatin Asad.!
Jan 07, 2017 19:14Sakataren harkokin Wajen Amurka ya ce saboda a kawar da gwamnatin Basshar Asada ne aka kirkiro kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh.