Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

daesh

  • Iraki: An Kashe 'Yan Ta'addar Kungiyar Da'esh 250 A Gabacin Birnin Musel.

    Iraki: An Kashe 'Yan Ta'addar Kungiyar Da'esh 250 A Gabacin Birnin Musel.

    Jan 05, 2017 07:25

    Sojojin Iraki Sun Sanar Da Kashe 'Yan ta'addar Da'esh 250 A cikin Sa'oi 24

  • Shugaba Hollande Zai Ziyarci Iraki

    Shugaba Hollande Zai Ziyarci Iraki

    Jan 01, 2017 06:22

    Shugaba François Hollande na Faransa ya sanar da cewa zai isa kasar Iraki a wannan Litinin, domin jinjinawa sojojin kasarsa dake fagen daga a yaki da ta'addanci a kasar ta Iraki.

  • Ana Cikin Shirin Ko Ta Kwana Kan Dawowar 'Yan Ta'addan Morroco Daga Syria Da Iraki

    Ana Cikin Shirin Ko Ta Kwana Kan Dawowar 'Yan Ta'addan Morroco Daga Syria Da Iraki

    Dec 31, 2016 21:30

    Jami'an tsaron kasar Morocco na cikin shirin ko ta kwana, bisa rade-radin da ake yi na dawowar 'yan ta'adda 'yan asalin kasar ko kuma iyalansu, daga kasashen Syria da Iraki.

  • 'Yan Ta'addan ISIS Sun Yi Barazanar Kai Munanan Hare-Hare A Lokutan Bukuwan Sabuwar Shekara

    'Yan Ta'addan ISIS Sun Yi Barazanar Kai Munanan Hare-Hare A Lokutan Bukuwan Sabuwar Shekara

    Dec 31, 2016 18:23

    Kungiyar 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyyah na ISIS (Daesh) ta yi barazanar cewa za ta yi kisan kiyashi a kan jama’a a kasashe daban-daban a lokacin bukuwan sabuwar shekara.

  • Tunisiya: An Kame Daruruwan 'Yan Takfiriyya Da Su ka Koma Gida

    Tunisiya: An Kame Daruruwan 'Yan Takfiriyya Da Su ka Koma Gida

    Dec 31, 2016 12:23

    Kakakin Gwamnatin Tunisiya Ya sanar da kame yan kasar da dama da su ka je jihadi kasashen waje

  • Iraki: An Kashe 'Yan Kungiyar Da'esh 70 A Garin Mosel Na Kasar Iraki

    Iraki: An Kashe 'Yan Kungiyar Da'esh 70 A Garin Mosel Na Kasar Iraki

    Dec 23, 2016 05:49

    Ma'aikatar tsaron kasar Iraki ta sanar da kashe yan kungiyar Da'esh 70 a harin da jiragen yaki su ka kai a birnin Mosel.

  • kimanin mayakan ISIS 70 ne suka hallaka sanadiyar harin da jiragen yakin Iraki suka kai a garin Mausil.

    kimanin mayakan ISIS 70 ne suka hallaka sanadiyar harin da jiragen yakin Iraki suka kai a garin Mausil.

    Dec 22, 2016 18:17

    Ma'aikatar tsaron Iraki ta sanar da hallaka Akalla 'yan ta'addar ISIS 70 a wani hari ta sama da jiragen yakin kasar suka kai a garin Mausil dake arewacin kasar.

  • Masar: Kungiyar Da'esh Ta Fitar Da Bidiyon Wanda Ya Kai Hari  A Majamiar Alqahira

    Masar: Kungiyar Da'esh Ta Fitar Da Bidiyon Wanda Ya Kai Hari A Majamiar Alqahira

    Dec 15, 2016 19:23

    Da'esh ( Isis) Ta dauki alhakin kai harin a maja'miar birnin alqahira.

  • ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Ta'addancin Birnin Alkahira

    ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Ta'addancin Birnin Alkahira

    Dec 14, 2016 09:57

    Kungiyar 'yan ta'addan takfiriyyah ta ISIS (Daesh) ta sanar da cewa ita ce ke da alhakin kaddamar da hari kan cocin Kibdawa a birnin Alkahira na kasar Masar.

  • 'Yan Ta'adda 1500 Sun Mika Kansu Da Makamansu Ga Sojojin Syria A Kusa Da Birnin Damascus

    'Yan Ta'adda 1500 Sun Mika Kansu Da Makamansu Ga Sojojin Syria A Kusa Da Birnin Damascus

    Dec 14, 2016 09:49

    'Yan ta'adda 1500 ne suka mika kansu da makan da ke hannunsu a jiya ga rundunar sojin kasar Syria a yankin Kanakar da ke kudancin birnin Damascus.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS