-
Sojojin Kasar Syria Sun Kwace Kusan Kashi 98% Na Aleppo Daga Hannaun 'Yan Ta'adda
Dec 12, 2016 18:59A ci gaba da fatattakar 'yan ta'adda da sojojin kasar Syria ke yi a gundumar Aleppo, ya zuwa yau Litinin sojojin sun samu nasarar kwace kusan kashi 98 cikin dari daga hannun 'yan ta'adda.
-
Sojojin Siriya Sun Fatattakin 'Yan Ta'addan Da'esh Daga Palmyra Na Siriya
Dec 11, 2016 11:19Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar sojojin Siriya da suke samun daukin jiragen yakin kasar Rasha sun fatattaki 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da suka yi kokarin sake kwace garin Palmyra mai tsohon tarihi daga hannun dakarun Siriyan a jiya.
-
Sojin Syria Sun Kwace Tsohon Birnin Halab (Aleppo) Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Dec 07, 2016 17:07Sojojin kasar Syria sun kwace yanki na karshe da 'yan tawayen kasar ke rike da shi a tsohon birnin Halab (Aleppo) a ci gaba da shirin da sojojin suke da shi na fatattakan 'yan ta'addan daga arewacin garin na Halab da suke rike da shi tsawon shekaru.
-
Libya: Tsarkake Cibiyar 'Yan ta'adda ta Karshe A Arewacin Libya
Dec 07, 2016 11:56Sojojin Gwamnatin Libya Suna share yankin "Al-Jizah' daga yan ta'adda.
-
Sojojin Libya Sun Kwace Iko Da Birnin Sit Na Kasar Libya Daga Hannin Mayakan Daesh
Dec 05, 2016 16:47Sojojin Gwamnatin hadin kan kasa na kasar Libya sun sami nasara kwatar iko da gaba dayan birnin Sirt na bakin ruwa daga hannun mayakan kungiyar Daesh.
-
Sojojin Libiya Sun 'Yantar Da Fararen Hula Da 'Yan Ta'addan Da'ish Suka Yi Garkuawa Da Su
Dec 04, 2016 06:27Sojojin gwamnatin hadin kan kasar Libiya sun samu nasarar 'yantar da wasu tarin fararen hula da mayakan kungiyar ta'adanci ta Da'ish suka yi garkuwa da su a garin Sirt na kasar.
-
Sojojin Somaliya Sun Halaka Wasu Gungun 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish A Arewacin Kasar
Dec 04, 2016 06:25Jami'an tsaron Somaliya sun samu nasarar kashe wasu gungun 'yan ta'addan Da'ish guda takwas a shiyar arewacin kasar.
-
Sojojin Siriya Sun Kwace Kashi 60% Na Garin Halab Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Dec 03, 2016 18:04Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami naasarar kwace sama da kashi 60% wato kusan kashi biyu cikin uku na yankunan gabashin birnin Halab (Aleppo) daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) wadanda suke rike da shi na tsawon shekaru.
-
Amurka Ta Amsa Cewa Ta Kashe Fararen Hula 54 A Iraki Da Syria
Dec 02, 2016 05:47Rundunar sojin Amurka ta amsa cewa a karkashin abin da take kira kawancen yaki da ta'addanci da take jagoranta, ta kashe fararen hula 54 a Iraki da Syria a daga ranar 31 ga watan Maris na wannan shekara zuwa 22 ga watan Oktoba.
-
Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kasar
Nov 30, 2016 17:34Babban mai shari'a a kasar Masar ya yanke hukuncin daurin rai da rai a gidan kurkuku kan wasu gungun 'yan ta'adda takwas bayan samunsu da laifin kafa kungiyar ta'addanci tare da hada kai da kungiyar Da'ish.