Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

daesh

  • Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Tana Ci Gaba Da Aiwatar Kashe-Kashen Gilla A Kasar Iraki

    Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Tana Ci Gaba Da Aiwatar Kashe-Kashen Gilla A Kasar Iraki

    Nov 30, 2016 17:06

    Mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish sun tarwatsa wata mota da suka cikata da bama-bamai a kan babbar hanyar shigewar jama'a a garin Mosel lamarin da ya janyo hasarar rayukan fararen hula fiye da ashirin.

  • Julian Assange: CIA Da Saudiyya Ne Suka Kirkiri Da'esh (ISIS)

    Julian Assange: CIA Da Saudiyya Ne Suka Kirkiri Da'esh (ISIS)

    Nov 29, 2016 16:37

    Mutumin nan da ya kirkiro shafin kwarmaton nan na Wikileaks Julian Assange ya bayyana cewar Amurka da Saudiyya su ne tushen da suka kirkiro kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS).

  • Jami'an Tsaron Iran Sun Hallaka Daya Daga Cikin Shugabannin ISIS A Kan Iyakar Kasar

    Jami'an Tsaron Iran Sun Hallaka Daya Daga Cikin Shugabannin ISIS A Kan Iyakar Kasar

    Nov 29, 2016 16:35

    Ministan tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na Iran Sayyid Mahmoud Alawi ya sanar da da cewa jami'an tsaron Iran sun sami nasarar hallaka daya daga cikin manyan shugabannin kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kan iyakar kasar a kokarin sa na shigowa cikin kasar.

  • An Damke Wasu Mutane 4 Da Ake Zarginsu Da Alaka Da ISIS A Spain

    An Damke Wasu Mutane 4 Da Ake Zarginsu Da Alaka Da ISIS A Spain

    Nov 28, 2016 17:33

    Ma'aikatar harkokin cikin gida ta kasar Spain ta sanar da cewa jami'an 'yan sanda na kasar damke wasu mutane 4 a yau Litinin da ake zargin cewa suna da alaka ta kud da kud da kungiyar 'yan ta'adda ta ISIS.

  • Sojojin Siriya Sun Kwato Garin Hanano Mai Muhimmanci Daga Hannun 'Yan Ta'adda

    Sojojin Siriya Sun Kwato Garin Hanano Mai Muhimmanci Daga Hannun 'Yan Ta'adda

    Nov 27, 2016 05:47

    Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami nasarar kwace ikon yankin Hanano mai matukar muhimmanci wanda kuma yake gabashin birnin Halab (Aleppo) daga hannun 'yan ta'addan da suke rike da shi tsawon lokaci.

  • Sojojin Labanon Sun Kama Daya Daga Cikin Manyan Kwamandojin ISIS

    Sojojin Labanon Sun Kama Daya Daga Cikin Manyan Kwamandojin ISIS

    Nov 25, 2016 17:35

    Sojojin kasar Labanon sun sanar da nasarar kama daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh tare da wasu dakarun kungiyar su 10 a garin Arsal da ke arewa maso gabashin kasar ta Labanon a kan iyakan kasar da kasar Siriya.

  • Sojojin Sun Shirya Tsaf Don Kai Hare-Hare Kwato Garin Tal'afar Mai Muhimmanci

    Sojojin Sun Shirya Tsaf Don Kai Hare-Hare Kwato Garin Tal'afar Mai Muhimmanci

    Nov 25, 2016 17:35

    Rundunar sojin Iraki sun sanar da cewa sun gama duk shirin da ya kamata wajen amfani da wasu dakaru na musamman na kasar wajen kai hari kan garin Tal'Afar, da ke yammacin garin Mosul, wanda ake daukarsa a matsayin daya daga cikin tungar 'yan ta'addan Da'esh a kokari da ake yi na fatattakan 'yan ta'addan daga yankin.

  • Kotun ICC Tace Akwai Yiyuwar Ta Hukunta 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'esh

    Kotun ICC Tace Akwai Yiyuwar Ta Hukunta 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'esh

    Nov 23, 2016 05:29

    Babbar mai shigar da kara a kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki ICC, Fatou Bensouda ta bayyana cewar kotun tana shirye-shiryen hukunta 'yan ta'addan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da aka kama.

  • Sama da Mutane 290 ne aka gurfanar a gaban kuliya kan zarkin su da alaka da IS a Masar

    Sama da Mutane 290 ne aka gurfanar a gaban kuliya kan zarkin su da alaka da IS a Masar

    Nov 21, 2016 05:45

    Babban mai shara'a na kasar Masar ya sanar da cewa an meka shara'ar mutane 292 da ake zarkin su da alaka da Kungiyar IS zuwa Kotun Soja.

  • Dakarun Sa Kai Na Iraki Sun Katse Hanyar Da Ta Hada Mosul Da Birnin Raqqah Na Syria

    Dakarun Sa Kai Na Iraki Sun Katse Hanyar Da Ta Hada Mosul Da Birnin Raqqah Na Syria

    Nov 20, 2016 05:46

    Dakarun sa kai na kasar Iraki sun katse babbar hanyar da 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyyah na ISIS suke samun dauki daga sauran 'yan ta'adda na Raqqah da ke cikin kasar Syria.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS