Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

daesh

  • Dakarun Iraki Sun Kwace Kudancin Mosul, Sannan Sun Kashe 'Yan Ta'adda 950

    Dakarun Iraki Sun Kwace Kudancin Mosul, Sannan Sun Kashe 'Yan Ta'adda 950

    Nov 19, 2016 11:19

    Shugaban 'yan sandan kasar Iraki Janar Shaker Jodat ya sanar da cewa dakarun kasar Irakin sun sami nasarar kwace dukkanin yankunan kudancin garin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh, inda suka kashe sama da 'yan ta'addan kungiyar su 950.

  • 'Yan Ta'addan Da'esh Sun Yi Amfani Da Makamai Masu Guba A Siriya

    'Yan Ta'addan Da'esh Sun Yi Amfani Da Makamai Masu Guba A Siriya

    Nov 19, 2016 11:18

    Hukumar kasa da kasa mai fada da yaduwar makamai masu guba (OPCW) ta sanar da cewa 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Dae'sh (ISIS) sun yi amfani da makamai masu guba a kasashen Siriya da Iraki.

  • IS na ci gaba da kisan fararen hula a gabashin Mausil

    IS na ci gaba da kisan fararen hula a gabashin Mausil

    Nov 17, 2016 18:11

    Mayakan ISIS sun kashe fararen hula da dama a gabashin garin Mausil

  • Sojojin Iraki Na Ci Gaba Da  Kwace Yankunan Garin Mosil Daga Hannun 'Yan ISIS

    Sojojin Iraki Na Ci Gaba Da Kwace Yankunan Garin Mosil Daga Hannun 'Yan ISIS

    Nov 12, 2016 16:49

    Majiyoyin sojin kasar Iraki sun bayyana cewar dakarun musamman na kasar da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar kwace wasu yankuna guda biyu a gabashin garin Mosul daga hannun 'yan kungiyar Da'esh (ISIS) a yau din nan Asabar bayan wani gagarumin gumurzu da ya gudana tsakanin bangarori biyun.

  • 'Yan Sandan Spain Sun Tarwatsa 'Yan Kungiyar Masu Shigar Da Matasa Kungiyar ISIS A Kasar

    'Yan Sandan Spain Sun Tarwatsa 'Yan Kungiyar Masu Shigar Da Matasa Kungiyar ISIS A Kasar

    Nov 10, 2016 05:53

    Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Spain ta sanar da cewa 'yan sandan kasar sun sami nasarar tarwatsa 'yan wata kungiyar 'yan ta'adda da suke kokarin janyo hankula kananan yara da matasa da shigar da su cikin kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kasar.

  • Haidar Abadi: Nan Ba Da Jimawa Ba Za'a Kwato Garin Mosil Daga Hannun Da'esh

    Haidar Abadi: Nan Ba Da Jimawa Ba Za'a Kwato Garin Mosil Daga Hannun Da'esh

    Nov 06, 2016 17:35

    Firayi ministan kasar Iraki, Haider al-Abadi ya sha alwashin kawo karshen kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da kuma kwace garin Mosil daga hannunsu a daidai lokacin da sojojin kasar Irakin da suke samun dauki dakarun sa kai na kasar suke ci gaba da kutsawa da nufin kwato garin na Mosil.

  • Jagoran (IS) Ya Kira Mayakansa Su Ci Gaba Da Rike Mosul

    Jagoran (IS) Ya Kira Mayakansa Su Ci Gaba Da Rike Mosul

    Nov 03, 2016 06:20

    Jagoran 'yan ta'addan IS, Abou Bakr al-Baghdadi, ya kira mayakansa dasu ci gaba da rike Mosul a daidai lokacin da dakarun Iraki ke luguden wuta a cikin birnin dake zamen tunga ta karshe ta 'yan ta'addan ke rikeda.

  • Dakarun Iraki Sun Fara  Kai Hare-Hare Kan Cibiyoyi Da Sansanonin Da'esh A Cikin Garin Musil

    Dakarun Iraki Sun Fara Kai Hare-Hare Kan Cibiyoyi Da Sansanonin Da'esh A Cikin Garin Musil

    Oct 25, 2016 19:19

    A daidai lokacin da aka shiga mako na biyu na hare-haren da sojojin kasar Iraki da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar suka kaddamar da nufin kwato garin Musil daga hannun 'yan kungiyar Da'esh, rahotanni sun ce a halin yanzu sojojin Irakin sun fara kai hare-hare kan cibiyoyi da sansanonin 'yan Da'esh din da ke cikin garin.

  • Sharhi: Fara Kaddamar Da Farmakin Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan ISIS

    Sharhi: Fara Kaddamar Da Farmakin Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan ISIS

    Oct 18, 2016 05:43

    Tun da jijjifin safiyar jiya Litinin ne gwamnatin Iraki ta sanar da fara aiwatar da shirin tsarkake Mausul daga mamayar ‘yan ta’addan takfiriyyah na ISIS, bayan kammala dukkanin shirye-shiryen da rundunar sojin kasar ke yi kan hakan.

  • Gwamnatin Kasar Iraki Ta Sanar Da Fara Hare-Haren Kwato Garin Mosul Daga Hannun Da'esh

    Gwamnatin Kasar Iraki Ta Sanar Da Fara Hare-Haren Kwato Garin Mosul Daga Hannun Da'esh

    Oct 17, 2016 05:53

    Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya kaddamar da hare-haren da sojojin kasar bisa hadin gwiwan dakarun sa kai na kasar suke shirin kai wa da nufin kwato garin Mosul da ke arewacin kasar daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da suke rike da garin na tsawon lokaci.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS