-
Kotun Koli Ta Iran Ta Tabbatar Da Hukuncin Kisan Da Aka Yanke Wa Wasu 'Yan Kungiyar Daesh
Jun 11, 2018 17:02Kotun koli ta kasar Iran ta tabbatar da hukuncin kisan da aka yanke wa wasu mutane takwas 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da aka kama su bisa zargin kai hari majalisar shawarar musulunci ta kasar Iran da kuma haramin marigayi Imam Khumaini (r.a) a shekarar da ta gabata.
-
Majalisar Dokokin Najeriya Za Ta Amince Da Kasafin Kudade Na 2018
May 08, 2018 07:51Shugaban majalisar dattijan Najeriya Abubakar Bukola Saraki da kuma shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara, sun sanar da cewa majalisun biyu za su amince da kasafin kundin na shekara ta 2018.
-
Masar: An Yankewa 'Yan Da'esh 9 Hukuncin Zaman Kurkuku Na Har Abada
May 07, 2018 18:56Jaridar Yaumu Sabi'i ta Masar ta ce ayau litinin ne wata kotu ta yanke hukuncin zaman kurkukun na har abada ga mutane 9 sai kuma wasu mutane 2 da aka yankewa kowanensu zaman kurkuku na shekaru biyar
-
IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin Ofishin Hukumar Zabe A Libiya
May 03, 2018 05:23Kungiyar 'yan ta'adda ta (IS) ta dauki alhakin kai harin kunan bakin wake da ta ce ya yi sanadin mutuwar mutum a kalla 15 a babban ofishin hukumar zabe na Tripoli.
-
An Yanke Wa Mata 'Yan (IS) 19 Hukuncin Daurin Rai Da Rai A Iraki
Apr 29, 2018 15:03Wata kotu a Iraki ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan wasu mata 19 yan kasar Rasha, bayan samun su da laifin shiga kungiyar 'yan ta'adda ta (IS) a Iraki.
-
Jiragen Yakin Iraki Sun Kai Hare-Hare Sansanonin 'Yan ISIS A Siriya
Apr 19, 2018 18:03Gwamanatin kasar Iraki ta sanar da cewa sojin saman sun kaddamar da wasu munanan hare-hare kan sansanonin 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh da suke cikin kasar Siriya a kokarin da kasahen biyu suke yi na ganin bayan wannan kungiyar ta ta'addanci a kasashen biyu.
-
Fira Ministan Iraki Ya Sanar Da Cewa: A Halin Yanzu Babu Wani Sansanin 'Yan Ta'adda A Kasarsa
Apr 01, 2018 18:56Fira ministan gwamnatin kasar Iraki ya sanar da cewa: Sojojin Iraki da dakarun sa-kai na kasar sun kawo karshen duk wani sansanin 'yan ta'adda a duk fadin kasar Iraki.
-
Libya: Da'esh Ta Dauki Alhakin Kai Hari A gabacin Kasar
Mar 30, 2018 19:10An kai hari ne wani wurin binciken soja da ge garin Ajdabiya agabacin kasar ta Libya
-
Afganistan : Harin Ta'addanci Ya Kashe Mutum 26 A Kabul
Mar 21, 2018 18:13Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane a kalla 26 ne galibi samari suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kaiwa a Kabul babban birnin kasar.
-
An Kashe Fararen Hula 6 A Iraki
Mar 21, 2018 06:32Kungiyar ta'addancin nan ta ISIS ta kai hari kan wurin binciken jami'an tsaro tare da kashe mutane 6